Wani jirgin sama mai saukar ungulu ya gamu da hatsari a kasar Saudiyya. Jirgin saman ya fado ne inda ya yi sanadiyyar rasa rayukan mutanen da ke cikinsa.
Wani jirgin sama mai saukar ungulu ya gamu da hatsari a kasar Saudiyya. Jirgin saman ya fado ne inda ya yi sanadiyyar rasa rayukan mutanen da ke cikinsa.
Wata malamar makaranta ta mutu bayan an zargi mahaifin wani ɗalibi da dukan ta har lahira a ƙauyen Ugbamaka da ke Olamaboro da ke jihar Kogi a Najeriya.
Shugaban Najeriya Buhari zai ba Gwamnonin Jihohi bashin Naira Biliyan 650. Jihohin za su biya wannan bashi nan da shekaru 30, sannan an kara masu ruwan 9%.
Shugaban marasa rinjaye a majalisar wakilai ya bukaci ministan labarai da al'adu, Lai Mohammed da ya gaggauta yin murabus ko kuma shugaba Buhari ya tsige shi.
An cimma matsaya tsakanin kungiyar malaman jami'o'in Najeriya ASUU da Gwamnatin tarayya kan kudin alawus N22.17 billion da N30 billion kudin gyaran jami'o'i.
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya bayyana cew agwamnatinsa zata jira taga matakin da gwamnatin Legas zata ɗauka kan rahoton kisan masu zanga zanga a bara .
Rahoton da NBS ta fitar ta bayyana yadda tattalin arzikin Najeriya ya karu da kashi mai tsoka. Najeriya ta samu kari a tattalin arzikin kasar a kwata na uku na
Babu mamaki kasar Amurka ta hukunta gwamnatin Najeriya a dalilin cin zarafin farar hula. Ana zargin jami’an tsaro da yi wa masu zanga-zanga kisan kiyashi.
Ifeanyi Ejiofor, Lauyan shugaban kungiyar masu rajin kafa kasar Biafra ta IPOB ya ce tunda jami’an DSS su ka kama Nnamdi Kanu, ba su bar shi ya sauya tufafi ba.
Gwamnatin shugaba Buhari ta sanya hannun kan wasu kudurorin doka da suka shafi sauyin yanayi a Najeriya. Dokokin guda biyu yanzu sun shiga tsarin dokar a Najeri
Alakaluman da suka fito daga jihar Katsina sun nuna cewa an samu raguwan kai hare-haren yan bindiga da satar mutane a faɗin jihar na tsawon watanni huɗu baya
Labarai
Samu kari