Wani jirgin sama mai saukar ungulu ya gamu da hatsari a kasar Saudiyya. Jirgin saman ya fado ne inda ya yi sanadiyyar rasa rayukan mutanen da ke cikinsa.
Wani jirgin sama mai saukar ungulu ya gamu da hatsari a kasar Saudiyya. Jirgin saman ya fado ne inda ya yi sanadiyyar rasa rayukan mutanen da ke cikinsa.
Wata malamar makaranta ta mutu bayan an zargi mahaifin wani ɗalibi da dukan ta har lahira a ƙauyen Ugbamaka da ke Olamaboro da ke jihar Kogi a Najeriya.
Yanzu muke samun labarin cewa, akalla mutane uku sun mutu, 121 sun kamu a jihar Nasarawa sakamakon barkewar cutar kwalara a wasu kananan hukumomi biyu na jihar.
Hukumnar kula da jin dadin alhazai ta kasa (NAHCON) ta bayyana cewa ko shakka babu za a ga sauyi a farashin kudin Hajjin bana saboda hauhawar farashin abubuwa.
Rikici ya kunno kai tsakanin kai tsakanin kungiyar malaman makaranta da gwamnan jihar Kaduna Malam Nasiru El-Rufai kan batun shirya jarrabawar kwarewa ga malama
Wata kotun shari'a da ke zamanta a Fagge jihar Kano ta tura wani matashi Alhassan Yusuf gidan yari bayan ya amsa laifinsa na satar wani kare da aka kiyasta kudi
Hukumar aikin hajji ta kawo sababbin salo a 1423, Mahajjata za su yi Hajjin zamani. Za a a ba maniyyata kyautar waya, da wasu sababbin abubuwa hajjin bana.
Hukumar aikin Hajji ta ƙasa, NAHCON, ta bayyana cewa yan Najeriya musamman maniyyata su fara shiri tun yanzun domin bana zasu samu damar aikin Hajjin 2022.
Rundunar 'yan sanda a jihar Kano ta shirya gasar karatun Al-Kur'ani a tsakanin jami'anta da ke aiki a jihar Kano. An yi gasar karatun ne a hedkwatar 'yan sanda.
Gwamnatin tarayya ta amincewa kamfanonin raba wuta su sake duba farashin shan lantarki. NERC ta ba kamfanoni damar canza farashin shan idan kasuwa ta canza.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Laraba, 17 ga watan Nuwamba, ya amince da kafa sabuwar jami’ar kimiyar lafiya ta tarayya a garin Otukpo, jihar Benue.
Labarai
Samu kari