Rundunar sojin Najeriya ta yi manyan sauye-sauye domin inganta tsaro. Lamarin ya shafi makarantun soji, rundunonin yaki, kamfanonin soji da sauransu

Sabon jirgin yakin da gwamnatin Najeriya ta cefano daga Amurka kirar Super Tucano, ya samu nasarar lalata wata babbar ma'ajiyar makaman ISWAP tare da kashe wasu
Gwamnatin shugaban kasa Muhammadu Buhari ta bayyana shirin ta na sanya wasu ka'idoji kan kafafen yada bidiyo da sauran masu kirkirar bayanai a yanar gizo..
Ministan shari'a kuma natoni janar na tarayya, Abubakar Malami, ya ce masu garkuwa da mutane a yanzu an ayyana su a matsayin 'yan ta'adda tare da 'yan bindiga.
Shugaba Muhammadu Buhari ya dira birnin Dubai, haddadiyar daular Larabawa UAE da daren Laraba, 1 ga Disamba, 2021 domin halartan taron baja kolin EXPO 2020.
Iyalan alkalin kotun shari'a ta jihar Katsina, Shehu Yakubu, sun yi kira ga hukumomin tsaro da su veto alkalin wanda aka yi garkuwa dashi tun kwanaki 27 a baya.
A taron majalisar zartarwa na gwamnatin jihar Kano ranar Laraba, gwamnatin jihar Kano ta sanar da hana sufurin jiragen ruwa a yankin karamar hukumar Bagwai.
Kano tayi rashin Shehin Malami, Mas'ud Mas'ud Hotoro ya yi hadari a hanyar Kaduna. Malamai irinsu Albanin Samaru Zaria sun tabbatar da wannan mummunan labari.
MDCN mai kula da aikin likitoci a Najeriya ta tsawaita wa’adin horas da likitocin waje. Dalibai masu niyyar yin jarrabawar samun lasisin za su biya N900, 000.
Daraktan cibiyar NCDC mai kula da cututtuka masu yaduwa ya bayyana yadda cibiyar ke aiki a bayan fage don yakar cutar kwalara a Najeriya, inda ya bayyana alkalu
Labarai
Samu kari