Rahotanni sun nuna cewa dan fim a kasar Amurka, Giancarlo Esposito ya karbi addinin Musulunci yayin da ya je aiki kasar Saudiyya. Ya yi sallah a masallaci.
Rahotanni sun nuna cewa dan fim a kasar Amurka, Giancarlo Esposito ya karbi addinin Musulunci yayin da ya je aiki kasar Saudiyya. Ya yi sallah a masallaci.
Rundunar 'yan sandan jihar Kaduna ta yi Allah wadai da kona wata malamar Islamiyya da aka yi a jihar Maraba Jos a jihar Kaduna kan zargin ta da satar yara.
Gwamna Aminu Bello Masari na jihar Katsina ya amince da gaggauta bude gidajen mayuka da kasuwannin shanu da a baya aka rufe saboda satar shanu da ta’addanci.
Mayakan kungiyar ta'addanci ta Islamic State West Africa Province, ISWAP, a ranar Asabar, sun kai hari Mainahari a kusa da Wakabu a karamar hukumar Biu ta Jihar
An bindige wani dan sanda mai mukamin sufeta a caji ofis da ke Mgbidi a hedkwatar rundunar da ke Jihar Imo. An ruwaito cewa an kashe dan sandan ne a lokacin da
Gabanin zaben 2023, kungiyar dattawan Arewa ta bayyana cewa yankin Arewa zata zabi dan takaran shugaban kasa mai ikon sauya lamuran tattalin arzikin kasar da.
Nasir El-Rufai, gwamnan Kaduna ya ce babbar matsalar da ke cinma jihar tuwo a kwarya da kawo cikas wurin yaki da ta’addanci shine masu kaiwa yan bindiga bayanai
A ranar Talata ‘yan bindiga suka kai farmaki kauyen Nakuna da Wurukuchi da ke karamar hukumar Shiroro ta jihar wacce suka janyo asarar rayuka da dama, The Natio
A kalla mutane 5 ne suka rasa rayyukansu a fada tsakanin manoma da makiyaya a karamar hukumar Imeko-Afon a Jihar Ogun. An kuma kona gidaje, rubun abinci, babura
Gwamnatin jihar Plateau za ta kashe kudi N100,000,000.00 don gyara gidan saukan bakin Simon Lalong yayinda gaba daya ma'aikatar al'adu da bude ido zata kashe.
Tsohon Gwamnan jihar Ondo lokacin ulkin Soja, Cif Bode George, ya lashi takobin cewa idan har jagoran APC, Asiwaju Bola Tinubu, ya zama Shugaban kasa zai kwashe
Labarai
Samu kari