Kotun daukaka kara da ke birnin Abuja da dage ci gaba da sauraran karar da ake na neman soke rijistar ADC da wasu jam'iyyun adawa a Najeriya zuwa watan Yuli.
Kotun daukaka kara da ke birnin Abuja da dage ci gaba da sauraran karar da ake na neman soke rijistar ADC da wasu jam'iyyun adawa a Najeriya zuwa watan Yuli.
Gwamnatin jihar Kebbi ta nuna damuwa kan bullar wata sabuwar kungiyar 'yan ta'adda. Ta bayyana cewa mambobin kungiyar suna gudanar da ayyukansu a jihar.
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya ce ya yi matukar damuwa da batun tsaro a yankin arewa maso yammacin Najeriya. Shugaban kasar ya yi wannan furucin ne yayin jaw
Shugaba Buhari ya sake umurtan rundunar sojojin kasar da sauran hukumomin tsaro da su yi maganin duk wani mutum ko kungiyar da ke yiwa tsaron kasar zagon kasa.
Jam'iyyar PDP ta shiga matsi, inda jam'iyyar ke shirin zaban wanda zai gaji Buhari. Atiku dai 'yan kudu sun ce sam ba za su amince da tsayawarsa takara a 2023 b
Labarin dake iso wa gare mu yanzun nan daga jihar Delta ya nuna cewa wasu yan fashi da makami sun tare babbar motar dakon kudi, sun kwamushe makudan kuɗaɗe.
Rundunar yan sandan ƙasar nan ta bakin mai magana da yawunta, Frank Mba, ta musanta rahoton da ake ta yamaɗiɗi da shi cewa helikwaftan ta ya yi hatsari a Bauchi
Hukumar hasashen yanayi ta Najeriya (NiMet) ta hasaso iska mai hade da kura a jihohin Arewa maso yamma da arewa maso gabas wanda ka iya dusasar da gani dususu.
Kungiyar Kiristoci ta Najeriya, CAN, reshen Jihar Kwara ta musanta amincewa da amfani da hijabi ga dalibai mata a makarantun kiristocin da ke jihar inda tace gw
A ranar Alhamis aka ji labari Muhammadu Buhari ya fasa zuwa Zamfara. Mun tattaro jerin wasu tafiye-tafiye da Buhari ya fasa ko ya daga da kuma dalilin hakan.
Mutane biyar sun rasa rayukan su a sanadiyyar mummunan hatsari ababen hawa kan titin anguwar Gamji a karamar hukumar Dambatta da ke Jihar Kano, wasu sun jigata.
Labarai
Samu kari