Rundunar yan sandan jihar Kaduna ta ce bincike ya nuna wasu mutum 17 na da hannu a kisan Malama Ummulkhairi kuma tuni aka gurfanar da su a gaban kotu.
Rundunar yan sandan jihar Kaduna ta ce bincike ya nuna wasu mutum 17 na da hannu a kisan Malama Ummulkhairi kuma tuni aka gurfanar da su a gaban kotu.
Wani kansila ya jawo cece-kuce a shafin Twitter tun bayan da ya mika kyautar tabarmai guda biyu ga jama'ar unguwarsa da yake wakilta. An ce hakan bai yi dadi ba
'Yan bindiga sun aukawa Tudun Sarki da Hayin Liman a yankin Zaria. Mun samu labarin cewa miyagun sun dauke wata mata mai shayarwa da kuma wasu mutane biyu.
Jalingo - Kungiyar Kiristocin Najeriya CAN a jihar Taraba ranar Alhamis ta bayyana cewa ita zata sake zaban wanda zai zama gwamnan Taraba saboda yawan mabiyanta
Jihar Kaduna - Yan bindiga kimanin mutum biyar cikin daren Juma'a sun hallaka Diraktan ayyuka na hukumar bayanan jihar Kaduna KADGIS, Malam Dauda, a gidansa.
Kano - Kotun daukaka kara dake jihar Kano ta dage zaman Yahaya Sharif-Aminu wanda akewa zargin wakar batanci ga Annabi (SAW) kuma aka yankewa hukuncin kisa.
Jam'iyyar matan Arewa (JMA) ta yi kira ga gwamnati ta samar da wasu dokokin da zasu rinka gurfanar da iyaye masu dakaci da nauyin kula ƴaƴan su da suka haifa.
Wanda ya kafa kungiyar ta Leen, Abdul’aziz Umar Abubakar, ya ce kungiyar tana kula da mutane ba tare da la’akari da addininsu ba. Akalla mutane 100 ne suka amfa
Gwamnan jihar Legas, Babajide Sanwo-Olu, ya yi kira ga shugabannin jam'iyyar All Progressives Congress (APC) su hada kai da juna don Asiwaju Bola Tinibu, ya sam
Gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum, ya bayyana cewa gwamnat ta samu yan ta'addan Boko Haram da ISWAP 30,000 sun mika wuya daga Satumba 2021 kawo yanzu.
Labarai
Samu kari