Rundunar yan sandan jihar Kaduna ta ce bincike ya nuna wasu mutum 17 na da hannu a kisan Malama Ummulkhairi kuma tuni aka gurfanar da su a gaban kotu.
Rundunar yan sandan jihar Kaduna ta ce bincike ya nuna wasu mutum 17 na da hannu a kisan Malama Ummulkhairi kuma tuni aka gurfanar da su a gaban kotu.
Sabuwar Salma ta shirin Kwana Casa'in ta sanar da dalilin da ya hana ta shahara a dandalin sada zumunta na Twitter wanda ta bayyana shafin ta na Instagram.
Wata kotun majistare mai lamba 58 karkashin alkalanci Aminu Gabari ta sake bayar da belin tsohon kwamishinan ayyuka na jihar Kano, Mu'azu Magaji, Dan sarauniya.
An ce ‘yan bindigar sun yi garkuwa da wata mata a kan titin bayan farmakin da shaidun gani da ido suka ce an kwashe kusan mintuna 30 ana yi ba tare da samun mai
Gwarzayen jami'an yan sanda sun yi gumurzu da yan bindiga yayin da suka yi yunkurin kai hari, sun kashe akalla biyar daga ciki sun kwato mutanen da suka sace.
Hakan na zuwa ne a wata sanarwa da Sakataren jam'iyyar na kasa Umar Bature ya sanyawa hannu a ranar Juma’a mai taken ‘Postponement of Northwest zone Congress’.
Birnin Dutse - Gwamnatin Jihar Jigawa ta bayyana cewa komai ya kankama don fara biyan mata masu juna biyu sama da mutum 5000 kudi dubu biyar-biyar a wata..
Fadar Oluwo ta kasar Iwo ta ce Oba Abdulrasheed Adewale Akanbi bai bukaci tallafin N20m daga hannun gwamna Gboyega Oyetola ba, don gudanar da auren sa da diyar
Bayan kusan shekaru ashirin da rasuwar rabin ransa, jaruma Balaraba Muhammad, jarumi Shu'aibu Lawan wanda aka fi sani da Kumurci ya sake angwancewa da budurwa.
Hukumar hana almundahana da yaki da rashawa watau EFCC, a ranar Laraba ta gurfanar da wani matashi mai suna Yakubu Musa kan zargi damfarar a jihar Kadunaa.
Labarai
Samu kari