Rundunar yan sandan jihar Kaduna ta ce bincike ya nuna wasu mutum 17 na da hannu a kisan Malama Ummulkhairi kuma tuni aka gurfanar da su a gaban kotu.
Rundunar yan sandan jihar Kaduna ta ce bincike ya nuna wasu mutum 17 na da hannu a kisan Malama Ummulkhairi kuma tuni aka gurfanar da su a gaban kotu.
Wata kungiya mai rajin kare hakkin bil'adama ta yi sanar da rashin lafiyar shugaban kungiyar shi'a ta Najeriya, Sheikh Ibrahim Zakzaky da matarsa Zeenatuddin.
Jaruma Nafisa Abdullahi ta rubuta budaddiyar wasika cikin harshen turanci kuma ta kara da bayani a kasan wasikar da harshen Hausa inda ta caccaki sarkin waka.
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya amince da nadin karin hadimai biyu ga First Lady, Mrs Aisha Muhammadu Buhari. Hakan na zuwa ne bayan da shugaban kasar ya
Tsohon Gwamnan jihar kuma dan takaran kujeran Shugaban jam'iyyar All Progressives Congress APC, Alhaji Abdulaziz Yari, ya samu gocewar kashi a kafarsa ta hagu.
Gobara ta tashi da gidan shahararren malamin addinin musulunci mazaunin Kaduna, Sheikh Ahmad Gumi a yau Asabar. Rahoton da Vanguard ta wallafa ya ce ana can ana
Rundunar Sojin Operation Thunder Strike sun hallaka akalla yan bindiga 20 da suke kokarin kai harin makarantar horar Sojojin Najeriya watau NDA dake jihar Kadun
Gwamna Samuel Ortom na Jihar Binuwai ya bayyana takaicin sa akan yadda jami’an tsaro suka hana shi shiga filin jirgin sama don tarbar mataimakin shugaban kasa,
Magajin Garin Sokoto, Alhaji Hassan Ahmad Danbaba, ya riga mu gidan gaskiya. Daily Trust ta rahoto cewa wani majiya na kusa da iyalansa, Alhaji Buhari Sarrkin T
A yau Asabar 12 ga watan Fabrairu ne Magajin Garin Sokoto, Alhaji Hassan Ahmad Danbaba ya riga mu gidan gaskiya. Ya rasu ne bayan gajeruwar rashin lafiya a gari
Labarai
Samu kari