Shugaban kungiyar Kiristoci ta Najeriya (CAN) a jihohin Arewa 19 da birnin Abuja, Joseph Hayab, ya yi martani ga shugaban kasar Amurka, Donald Trump.
Shugaban kungiyar Kiristoci ta Najeriya (CAN) a jihohin Arewa 19 da birnin Abuja, Joseph Hayab, ya yi martani ga shugaban kasar Amurka, Donald Trump.
Rundunar yan sandan jihar Kaduna ta ce bincike ya nuna wasu mutum 17 na da hannu a kisan Malama Ummulkhairi kuma tuni aka gurfanar da su a gaban kotu.
Rukayya Mustafa matar aure ce mai shekaru 24 da aka shiga har gida aka halaka ta a yankin Dambare da ke jihar Kano. Sun lakadawa wa yaranta biyu mugun duka.
Bayan dogon zaman da kungiyar malaman jami'o'in Najeriya ASUU tayi cikin daren Litinin, majalisar zartaswar kungiyar ta amince a tafi yajin aikin jan kunnen gwa
Ku na da labari cewa a daren yau ne ya kamata kungiyar ASUU ta cin ma matsaya a kan batun sake shiga yajin-aiki. Amma sai aka ji an canza dakin da ake yin taro.
Wata budurwa ta share hawayenta bayan da ta tabbatar da shigar su jirgi a karon farko. Ta bayyana yadda ta taso cikin talauci kuma iyayenta suka tallafa mata.
Wasu masu gidajen mai a kasar nan sun zama yadda suka zama, inda aka koma sayarwa mutane ruwa a madadin man fetur a wasu gidajen man. Wani ya koka akan haka.
A tunzure jaruma Maryam Booth ta yi wallafa inda ta ke bayyana cewa ita 'yar fim ce, 'yar drama kuma'yar nanaye kamar yadda ake fadi. Tabbas ta na alfahari.
Mata uku masu juna biyu sun haihu a daji yayin kokarin guduwa daga farmakin da ‘yan bindiga suka kai kauyakun su da ke Karamar Hukumar Magama cikin Jihar Neja.
Jarumi kuma mawaki TY Shaban ya saki bidiyo inda ya bayyana gasgatawarsa kan batun Naziru Sarkin waka,sai dai ya ce ya fito ya rantse idan bai taba neman wata.
Dakarun rundunar sojin Najeriya sun kashe yan ta’adda da dama a karamar hukumar Gujba ta jihar Yobe bayan sun farmaki mafakar yan ta'addan da taimakon bayanai.
Labarai
Samu kari