Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, ya duba mutane da dama kafin zabar abokin takara a zaben 2027. Daga cikinsu har da Ngozi Okonjo Iweala.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, ya duba mutane da dama kafin zabar abokin takara a zaben 2027. Daga cikinsu har da Ngozi Okonjo Iweala.
Shugaban kungiyar Kiristoci ta Najeriya (CAN) a jihohin Arewa 19 da birnin Abuja, Joseph Hayab, ya yi martani ga shugaban kasar Amurka, Donald Trump.
Shugaban NDLEA, Buba Marwa, ya kai ziyarar ba-zata hedkwatar hukumar 'yan sanda inda ya gana da Sifeta Janar Alkali Baba kan hannun Kyari a safarar kwayoyi.
Ministan Koyar da Sana'o'i na Jamhuriyar Nijar, Kassoum Mamane Moctar, a ranar Talata ya ce kasarsa ta gamsu da tsare-tsare da ayyukan da gwamnatin Gwamna Abdul
Mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo na jagorantar zaman majalisar zartarwa a zauren fadar shugaban kasa da ke Abuja a ranar Laraba, 16 ga watan Fabrairu.
Tsageru sun halaka mutane da dama a yayin wani hari da suka kai sabuwar kasuwar shanu ta Abia da ke Omumauzor, karamar hukumar Ukwa West da ke a jihar Abia.
Tsohon sanata mai wakiltan Katsina ta Tsakiya, Abubakar Sadiq Yar'adua, ya rasa mahaifiyarsa, Hajiya Hurera Sa'id. Hajiya, wacce aka fi sani da Goggo, ta rasu n
Abba Kyari ya taba yada wani hoton da ke nuna yana yaki shan miyagun kwayoyi kafin daga bisani a kama shi da laifin safarar miyagun kwayoyi daga hukumar NDLEA.
Zamfara - Majalisar dokokin jihar Zamfara a ranar Talata ta bayyana cewa babu kotun da ta isa ta hanasu tsige mataimakin gwamnan jihar, Barista Mahdi Aliyu Gusu
Ministan sadarwa da tattalin arzikin zaman, Dr. Isa Ali Pantami, ya bayyana cewa yawancin matasan da suka kammala karatun digiri ba sa iya ayyukan da aka basu.
Kwamitin binciken harkalla Abba Kyari da dan damfara Hushpuppi, ya bukaci da a rage wa dan sandan matsayi zuwa ACp sakamakon ganowa da aka yi ya amsa cin hanci.
Labarai
Samu kari