Gwamnan jihar Kaduna, Sanata Uba Sani, ya kai ziyarar ta'aziyya ga iyalan malamar Islamiyya, Ummulkhairi da aka kashe. Ya ce an gurfanar da wasu a kotu.
Gwamnan jihar Kaduna, Sanata Uba Sani, ya kai ziyarar ta'aziyya ga iyalan malamar Islamiyya, Ummulkhairi da aka kashe. Ya ce an gurfanar da wasu a kotu.
Shugaban kungiyar Kiristoci ta Najeriya (CAN) a jihohin Arewa 19 da birnin Abuja, Joseph Hayab, ya yi martani ga shugaban kasar Amurka, Donald Trump.
Hukumar yaki da rashawa tare da hana yi wa tattalin arzikin kasa ta'annati, EFCC, a ranar Talata ta bayyana jerin kadarorin da ta kwace daga wani babban soja.
Wata kotun shari'a da ke zamanta a Rigasa, Jihar Kaduna ta tsare maan wani Danlami Tasiu a gidan gyaran hali tsawon sati biyu saboda fada ta cizon junansu a ung
Hukumar hana amfani da miyagun kwayoyi a Najeriya NDLEA ta yi martani da jawabin Sifeto Janar na yan sanda inda yayi kira ga a hukunta jami'an hukumar da suka.
Yayin da ake ci gaba da zargin Abba Kyari a hannu a aikata mummunar dabi'ar nan ta safarar miyagun kwayoyi, ko kunsan wace irin rayuwa Kyari ya yi a baya kadan.
Wani Sanatan Najeriya, Jarigbe Agom, wanda ke wakiltar Arewacin Cross River a majalisar dattawa, an gan shi yana rawan wata waka Scatter da mawaki Fireboy DML.
Shugaba Muhammadu Buhari ya amince da nadin Mohammed Bello Koko a matsayin shugaban hukumar kula da tashohin jiragen ruwa, NPA, mai cikaken iko, The Cable ta ru
Ministan harkokin sadarwa da tattalin arzikin zamani, Sheikh Isa Ali Pantami. ya yi kira ga matasa su maida hankali wajen zaman gwaye fiye da samun takarda.
Hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi, NDLEA, a ranar Talata ta fara yi wa dakataccen shugaban yan sandan IRT, DCP Abba Kyari tambayoyi kan zarginsa d
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya sake mika wata takardar kari kan kasafin kudi. Majalisa dokokin Najeriya ce ta karbi wasikar Buhari, yanzu haka Ahmad Lawal ya
Labarai
Samu kari