Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta EFCC, ta cafke shugaban hukumar makamashi ta Najeriya, Mustapha Abdullahi, kan zargin karkatar da N500bn.
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta EFCC, ta cafke shugaban hukumar makamashi ta Najeriya, Mustapha Abdullahi, kan zargin karkatar da N500bn.
Gwamnatin jihar Legas ta dakatar da ayyukan kungiyar sufuri ta NURTW bisa rikicin da aka samu a wani yankin jihar. An dakatar da ayyukan ne har baba ta gani.
Ƙungiyar kwadugo ta ƙasa, NLC, ta sanar da janye zanga-zangar da ta shirya gudanarwa a faɗin Najeriya domin nuna adawa da shirin gwamnati na zare tallafin mai
Gwamnatin jihar Kwara ta ce ta amince mata musulmi a jihar da su ci gaba da sanya hijabi a makarantun gwamnati biyo bayan rikicin da aka yi a baya-bayan nan.
mutane tara sun rasa rayukansu yayin da wasu 10 suka jikkata a wani mummunan hatsarin mota da ya afku a ranar Litinin, 24 ga watan Nuwamba a Gaya, jihar Kano.
Hukumar yaki da rashawa da sauran laifuka masu kama da hakan, ICPC ta fallasa yadda wani Dan Majalisar Tarayya na Jihar Katsina ya tsere da N32,056,347.89 da ak
Tsohuwar Sakataren gwamnatin jihar Legas a zangon mulkin 2007 zuwa 2011, Gimbiya Adeniran-Ogunsanya, ya riga mu gidan gaskiya bayan fama da gajeren rashin lafiy
Aiku Abubakar ya aika sako ga gwamnatin Najeriya da sauran 'yan kasa kan abin da ya shafi ilimi da aiki dashi a Najeriya. Ya ce ya kamata a yi gyara a bangaren.
Masu garkuwan da suka yi garkuwa da mahaifiyar kakakin majalisar dokokin jihar Kano, sun sako ta bayan karɓan zunzurutun kuɗi miliyan N40m a matsayin fansa.
Fitacciyar mai siyar da kayan mata mai suna Hauwa Saidu wacce aka fi sani da Jaruma, ta shiga gagarumar matsala da biloniyan dan kasuwa, dan siyasa, Ned Nwoko.
Labarai
Samu kari