Wani jirgin sama mai saukar ungulu ya gamu da hatsari a kasar Saudiyya. Jirgin saman ya fado ne inda ya yi sanadiyyar rasa rayukan mutanen da ke cikinsa.
Wani jirgin sama mai saukar ungulu ya gamu da hatsari a kasar Saudiyya. Jirgin saman ya fado ne inda ya yi sanadiyyar rasa rayukan mutanen da ke cikinsa.
Rundunar 'yan sandan Benue ta kama mutum 10 da ake zargi da kashe shugaban MACBAN na Benue, Alhaji Ardo Risku Mohammed, tare da abokinsa Yakubu Isah.
Wasu yan ta'adda a yankin jahar Taraba dake arewa maso tsakiya a Najeriya sun yi garkuwa da ɗan Basarake da wasu mutum 7, sun nemi a tattara musu miliyan N70m
Kungiyar Tsofaffin Daliban Jami’ar Tarayya ta Fasaha da ke Owerri, FUTO, ta ce bai dace hukumar makarantar ta ba Isa Ali Pantami farfesa a jami’ar ba, Daily Tru
Wasu tsagerun yan bindiga sun kashe akalla mutum 5 a wasu sabbin hare-gare biyu da suka kai yankin karamar hukumar Gwer West a jihar Benuwai, jiya Alhamis.
Direbobin manyan mota syi zanga-zangar ne a kan ci gaba da rufe sananniyar gadar Gwaram da ta hade iyakar Jigawa da jihohin da ke arewa maso gabashin kasar.
Wuta ta ci wasu mutane 17 yayin da wata tankar mai ta yi hadari ta kama da wuta a wani yankin jihar Ogun. Ba a iya gane fuskokin mutanen da suka mutu ba...
Wata mata ta 2 a wurin maigidansu, ta caka wa uwar gidanta wuka a gadon baya wanda ya yi sanadin mutuwarta saboda ta ji suna gulmarta kan kwanciyar aure a Ondo.
Majalisar zartarwa ta kasa watau FEC ta amince a kashe fam $2.8m domin sayen wasu kayan aikin da za a bukata a dogoon Ibadan-Kano da na Farakwal-Maiduguri.
Sabon kwamishinan yan sannda da aka tura jahar Katsin, ya roki haɗin kai da goyon bayan al'ummar jihar domin kawo karshen ayyukan ta'addancin 'yan bindiga.
A wallafarsa ta baya-bayan nan, dandalin na Picodi ya kididdigi adadin kudin da ake bukata don rakashewa a manyan biranen duniya ciki har da Najeriya da saurans
Labarai
Samu kari