Rundunar 'yan sandan Benue ta kama mutum 10 da ake zargi da kashe shugaban MACBAN na Benue, Alhaji Ardo Risku Mohammed, tare da abokinsa Yakubu Isah.
Rundunar 'yan sandan Benue ta kama mutum 10 da ake zargi da kashe shugaban MACBAN na Benue, Alhaji Ardo Risku Mohammed, tare da abokinsa Yakubu Isah.
Shugaba Muhammadu Buhari dawo gida Najeriya bayan tafiyarsa zuwa Belgium inda ya hallarci taron hadin kai na gamayyar kasashen Turai da gammayar kasashen Afrika
FCT, Abuja - Da alamun taron gangamin jam'iyyar All Progressives Congress (APC) da aka shirya yi ranar 26 ga Febrairu, 2022, ba zai yiwu ba, rahoton Thisday.
Wani basarake a jihar Kaduna, wanda akayi garkuwa da yaran shi mata guda 4 da matar shi, ya ce, ana shirye-shiryen aurar da biyu daga cikin yaran a 12 ga Maris.
Bayan dagacin kauyen Beni, Alhaji Jafaru Umar da ke karamar hukumar Munya ya kwashe fiye da makwanni uku a hannun ‘yan bindiga sun bukaci Naira miliyan 5 a mats
Kungiyar Ohanaeze Ndigbo Worldwide ta jajantawa al'ummar Arewa, Malaman addinin, Sarakunan gargajiyan Arewa, da kungiyar dattawan Arewa bisa kisan Hausawa.
Tsohon Sanatan da ya wakilci Kaduna ta tsakiya a majalisar dokokin tarayya, Shehu Sani, ya bada labarin abin ya auku lokacin da suka dauki hanyar zuwa Kebbi.
Hukumar yan sandan jihar Ogun ta damke wani mutumin dan shekara 38, mai sna, Akinyemi Thomas, kan laifin ikirarin zama dan sanda. Kakakin hukumar yan sandan jih
Jimeta - Gwamnan jihar Adamawa ta yanke shawarar hana kai Shanu yankunan kudi saboda toshe yoyon kudaden shiga da kuma ingantashi ta hanyar kaiwa wasu jihohi.
Ikeja, jihar Legas - Gwamna Babajide Sanwo-Olu na jihar Legas ya bayyana cewa Jagoran APC Asiwaju Bola Tinubu ya san matsalolin Najeriya kamar tafin hannunsa.
Labarai
Samu kari