'Yan ta'adda dauke da makamai sun kai hari a jihar Borno. Hatsabiban sun kutsa cikin wata makarantar sakandare inda suka yi awon gaba da dalibai.
'Yan ta'adda dauke da makamai sun kai hari a jihar Borno. Hatsabiban sun kutsa cikin wata makarantar sakandare inda suka yi awon gaba da dalibai.
Rundunar 'yan sandan jihar Benue ta kama mutum 10 da ake zargi da alaka da kashe shugaban Miyetti Allah, Ardo Risku Mohammad bayan taron zaman lafiya.
EFCC ta fara samun nasara a kan Rochas Anayo Okorocha, Alkali ya bukaci a karbe wani katafaren gida da ya mallaka a Abuja, an bada adireshin da Garki Abuja.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya sanar da cewa kwanakinsa a matsayin shugaban kasar Najeriya kayyadaddu ne kuma komai jimawa ko dadewa zai zama tsohon shugaba.
Lafiya, jihar Nasarawa - Shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana cewa wa'adinsa na mulki ya kusa karewa kuma nan ba da dadewa ba zai zama tsohon Shugaban kasa.
Gwamnatin tarayya ta sanar da shirin da take y na kwashe yan Najeriya dake zaune a Ukraniya sakamakon yakin da ya barke tsakanin kasar da Rasha a ranar Alhamis.
Kotun daukaka kara da ke Abuja ta tabbatar da daurin tsohon dan majalisa, Faruk Lawan bisa kama shi da laifin amsar rashawar $500,000 lokacin cire tallafin man
Gwamna Malam Nasiru El-Rufai na jihar Kaduna ya ce baya son wani abu ya samu sauran daliban makaranta shiyasa ya zare ɗansa daga makarantar gwamnati a baya.
A ranar Alhamis wata kotu a Igando ta biya wa wata matar aure, Isoboye Dominics bukatar raba auren ta da mijin ta, Christopher, saboda ta kamashi suna lalata.
Gwamna Nasir El-Rufai na jihar Kaduna ya jadadda cewa halin da yankin arewa maso yamma ke ciki a yanzu na rashin tsaro ya fi na rikicin yan Boko Haram muni.
Yayin da wasu ke ganin bata lokaci ake a Facebook, kamfanin ya kirkiri hanyar da za a bi a samu kudi cikin sauki ba tare da wata matsala ba. Ya kikiri Reels iri
Labarai
Samu kari