Matatar Dangote da ke Legas ta rage farashin da take sayar da litar man fetur ga 'yan kasuwa. Matatar ta kuma kawo sabon tsarin sayarwa ga 'yan kasuwa.
Matatar Dangote da ke Legas ta rage farashin da take sayar da litar man fetur ga 'yan kasuwa. Matatar ta kuma kawo sabon tsarin sayarwa ga 'yan kasuwa.
Abuja - Domin tabbatar da ba'a samu matsala a taron gangamin jam'iyyar All Progressives Congress (APC) Shugaba Muhammadu Buhar zai gana da yan takarar yau.
Tsohon shugaban rikon kwarya na Jami'ar Bayero ta Kano, BUK, Farfesa Danjuma Maiwada, ya rasu yana da shekaru 70 a duniya, Daily Trust ta ruwaito. Maiwada, wand
Ekiti - Rundunar yan sanda ta ceto wata budurwa da aka yi garkuwa da ita tsawon shekara uku daga zuwa darasin WAEC, tana ɗauke da juna biyu da ya kusa sauka.
Mutum daya ya riga mu gidan gaskiya bayan wata trela mallakar kamfanin Julius Berger ta yi taho mu gamu da tankan man fetur mallakar kamfanin fetur na Mege a Ch
Da alamun wasu jiga-jigan Kwankwasiyya a jihar Kano sun balle darikar yayinda suka yi zaman tattaunawa da tsohon gwamnan jihar Jigawa, Sule Lamido, ranar Talata
Gwamnatin jihar Kano karkashin jagorancin gwamna Abdullahi Ganduje, ta uamrci dukkan makarantun jihar su baiwa ɗalibansu hutu saboda zuwan watan azumin Ramadan
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi rubutun ne yayin da ya tsinke shingen shiga kamfanin, alamun kaddamar da aikin da ya lamushe biliyoyi zai habaka arzikin.
Kwamitin wutar lantarki ta majalisar wakila, ta turke ministan wutar lantarki, Abubakar Aliyu, inda ta dakatar da shi daga karanto labari ko kuma surutai marasa
Majalisar wakilan tarayya ranar Talata ta bukaci babban bankin Najeriya CBN ya dawo da amfani da kudin sillala a Najeriya. Wannan ya biyo shawaran kudirin.
Labarai
Samu kari