Wata daliba 'yar Najeriya da ta kammala karatunta a Ukraine ta rasa ranta sakamakon hare-haren Rasha. Dalibar ta rasu tana gab da karbar kwalin karatunta.
Wata daliba 'yar Najeriya da ta kammala karatunta a Ukraine ta rasa ranta sakamakon hare-haren Rasha. Dalibar ta rasu tana gab da karbar kwalin karatunta.
Babban Bankin Najeriya CBN ya soke lasisin wasu bankunan microfinance 46 daga 1 ga Yuli, 2026 saboda rashin cika ƙa’idojin aiki da doka ta tanada.
Wasu miyagun 'yan bindiga sun kai mummunan hari Kaduna, sun hallakas jam'iyyar APC na wata gunduma a jihar. Sun sace dabbobi tare da wasu mutane da yawa...
A ranar Talata, 26 ga Afrilu Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince da nadin Abdulganiyu Jaji a matsayin sabon shugaban hukumar kashe gobara ta tarayya (FFS).
Hukumar Hisbah ta Jihar Kano ta ce kama matasa maza da mata su takwas da ake zargin masu kwacen waya ne da wasu miyagun ayyuka a masallacin Al-Furqan da ke Nasa
Salihu Tanko Yakassai ya yarda munafukai da masu fadanci kurum su ka kewaye Shugaba Muhammadu Buhari, yayin da tsohon Hadimin Ganduje ya ragargaji mulkin APC.
Ministar walwala da jin daɗin al'umma, Sadiya Umar Farouq, ta ce bayan umarnin shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, jihar Filato zata samu ƙarin adadin matasa.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari, zai gana da jiga-jigan jam'iyyar APC a yau dinnan a Abuja, inda za su yi buda baki a fadar shugaban kasa ta Aso Rock Villa.
Jagoran jam'iyyar All Progressives Congress APC kuma mai niyyar takaran kujeran shugaban kasa a zaben 2023, Asiwaju Bola Tinubu, ya tafi kasa mai tsarki don gab
Alamu masu karfi na nuna da cewa, gwamnatin Buhari ta dauki mataki kan malaman jami'a da ke yajin aiki, ta dakatar da biyansu albashi tun a watan Maris din 2022
Kotun Koli ta tabbatar da hukuncin Kotun ɗaukaka ƙara game da ingancin zaɓen fidda gwani da jam'iyyar APC ta gudanar a zaɓen gwamnan jihar Anambra da ya kammalu
Labarai
Samu kari