Wata daliba 'yar Najeriya da ta kammala karatunta a Ukraine ta rasa ranta sakamakon hare-haren Rasha. Dalibar ta rasu tana gab da karbar kwalin karatunta.
Wata daliba 'yar Najeriya da ta kammala karatunta a Ukraine ta rasa ranta sakamakon hare-haren Rasha. Dalibar ta rasu tana gab da karbar kwalin karatunta.
Babban Bankin Najeriya CBN ya soke lasisin wasu bankunan microfinance 46 daga 1 ga Yuli, 2026 saboda rashin cika ƙa’idojin aiki da doka ta tanada.
Sanata mai wakiltar mazabar Plateau South, Nora Ladi Dadu'ut, tare da hadimanta da wasu yan jarida sun tsallake rijiya da baya yayinda fusatattun matasa suka ka
Shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari, ya ƙara ankarar da takwarorinsa na duniya kan illar da rikicin Rasha da Ukrainw ka iya jefa duniya idna ba'a dauki mataki b
‘Yan bindiga sun yi garkuwa da Ayuba Dakolo, dagacin kauyen Rijana da ke Jihar Kaduna da wasu manoman yankin sannan har sun bayyana abubuwan da su ke bukata a m
Babban limamin gidan gwamnati, Sheikh Abdulwahid Sulaiman, a jiya ya bukaci Shugaba Muhammadu Buhari ya cigaba da jajircewa ya cigaba da sanya kasa a gaba ya ta
Labari mai dadi da ke zuwa daga rundunar sojojin Najeriya shi ne na nasarar da suka samu a samamen da suka kai karkashin Operation Desert Sanity dake Borno.
Rundunar sojin Najeriya tana shirin tura dakarunta 197 karkashin shirin kungiyar ci gaban tattalin arzikin kasashen Afirka na Yamma, ECOWAS na kawo zaman lafiya
Shugaban kwamitin raba kayan tallafi ga 'yan gudun hijira a jihar Borno, Saina Buba, ya sanar da yadda aka yi ram da wasu 26 da ake zarginsu da neman cin hanci.
Hedikwatar tsaron Najeriya a ranar Alhamis ta sanar da cewa, a kalla mutane 848 da aka yi garkuwa da su ne sojoji suka kubutar a wani samame daban-daban...
Adama Bello, matar aure mai shekaru 20 ta gurfana gaban wata babbar kotu da ke Gwagwalada a Abuja ranar Alhamis inda ake zarginta da kiran makwabciyarta da mayy
Labarai
Samu kari