Babban bankin Najeriya (CBN) ya yi karin haske kan batun daina amfani da tsohuwar takardar kudi ta N100. CBN ya ce da tsohuwa da sabuwa dukkansu halastattu ne.
Babban bankin Najeriya (CBN) ya yi karin haske kan batun daina amfani da tsohuwar takardar kudi ta N100. CBN ya ce da tsohuwa da sabuwa dukkansu halastattu ne.
Wani mummunan lamarin ya faru a anguwar Uquo da ke karamar hukumar Esit Eket a cikin Jihar Akwa-Ibom a ranar 4 ga watan Nuwamban 2021, Vanguard ta ruwaito. Ana
Matar mai ‘ya’ya uku ta bayyana cewa ta fara sana’ar masa ne shekaru 20 da suka gabata da mudun shinkafa daya bayan da ta koyi sana’ar a jihar Bauchi, kusa.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari, a ranar Juma’a ya yi kira ga shugabannin Kudu-maso-Gabas da su kyale shari’ar da ake yi a kotu ta shugaban IPOB, Nnamdi Kanu.
Mummunan nufin yan ta'addan kungiyar Boko Haram/ISWAP ya koma kan mayaƙan su, inda wata nakiya da suka dasa ta tashi da yan uwan su mutum 6 sun sheƙa barzahu.
Rundunar ‘yan sandan Jihar Zamfara ta yi ram da shugaban wata kungiyar ‘yan ta’adda da ta addabi jama’a a jihar, 'Yansakai', Channels TV ta ruwaito. Kakakin run
Wani matashi dan jihar Gombe, Aminu Abdulmumini Jor, wanda yayi tattaki daga jihar Gombe zuwa Legas don nuna goyon bayansa ga Asiwaju Bola Tinubu ya shiga rudan
Wani barawo ya afka fadar Soun din kasar Ogbomoso kuma ana zargin satar kambu ko kuma wasu tsadaddun abubuwa ya je yi fadar, Vanguard ta ruwaito. Majiya daga fa
Jarumar Kannywood da ta yi kaurin suna a Najeriya, Rahama Sadau, ta shilla waje domin shagalin ƙaramar Sallah tare da yan uwanta bayan gama Azumin Ramadan.
Wata babbar kotun Jihar Anambra ta tube rawanin basaraken garin Alor da ke karkashin karamar hukumar Idemili ta kudu a cikin Jihar Anambra, Igwe Mac Anthony Oko
Labarai
Samu kari