Babban bankin Najeriya (CBN) ya yi karin haske kan batun daina amfani da tsohuwar takardar kudi ta N100. CBN ya ce da tsohuwa da sabuwa dukkansu halastattu ne.
Babban bankin Najeriya (CBN) ya yi karin haske kan batun daina amfani da tsohuwar takardar kudi ta N100. CBN ya ce da tsohuwa da sabuwa dukkansu halastattu ne.
Dan siyasar jamhuriya ta biyu, Sanata Francis Arthur Nzeribe, haifaffen garin Oguta, ya rasu yana da shekaru 83, inji wata majiyar kusa da dangi mai karfi.
Mazauna Takakume da ke Karamar Hukumar Goronyon Jihar Sokoto, sun kadu da ganin fuskar wani tsohon makwabcinsu a matsayin jagoran ’yan bindigar da suka hare su.
Mambobin majalisar zartarwa ta Kungiyar Malamai masu Koyarwa ta Jami'o'in Najeriya a halin yanzu sun shiga ganawa. Mamban NEC din ya ce ta yuwu su sake zarcewa.
Masu ruwa da tsakin jam'iyyar APC na jihar Kano sun bai wa gwamna Abdullahi Umar Ganduje damar takara Sanata na arewacin jihar Kano shi kadai kada wani ya nema.
Kamfanonin jiragen sama na Najeriya sun dakatar da hukuncinsu na gurgunta bangaren sufurin jiragen sama na Najeriya ta hanyar tafiya yajin aiki a ranar Litinin.
Hukumar yaki da fasa-kwabrin miyagun kwayoyi (NDLEA), a samame daban-daban,ta kama wasu mata biyu masu juna biyu da wani mai aski da ake zargi da safarar kwaya.
An yi wa kanin Aisha Buhari, Mahmud Halilu Ahmad da aka fi sani da Modi nadin sarautar gargajiya a masarautar Adamawa. Lamidon Adamawa, Dr Muhammadu Barkindo Al
Hukumar lura da wutan lantarkin Najeriya NERC ta bayyana cewa bata bada izinin kara farashin wuta ba tukunna. Shugaban hukumar, Garba Sanusi, yayin hira da mane
Mataimakin shugaban kasa kuma mai niyyar takara kujeran shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo, ya bayyana cewa akwai siyasa da yawa cikin lamarin tsaro a kasar.
Labarai
Samu kari