Gwamnatin Isra'ila ta hana Babban Muftin Kudus, Sheikh Mohammed Hussein, shiga harabar Masallacin Al-Aqsa na tsawon mako guda bayan tsare shi yau Juma'a.
Gwamnatin Isra'ila ta hana Babban Muftin Kudus, Sheikh Mohammed Hussein, shiga harabar Masallacin Al-Aqsa na tsawon mako guda bayan tsare shi yau Juma'a.
Sanata Ali Muhammad Ndume ya yi magana kan abubuwan da suka shafi tsaron Najeriya, tattali da yaki da talauci bayan zama da Bola Tinubu a fadar shugaban kasa.
Gwamnan jihar Soktoo, Aminu Waziri Tambuwa, a ranar Juma'a ya yi karin haske kan abinda ya auku tsakanin jami'an tsaro da matasan Sokoto kan dalibar da tayi bat
Manyan makarantun jami’o’i na Najeriya masu zaman kansu da na gwamnati, sun tsayar da adadin makin JAMB da suke bukata don shiga cikinsu na shekara ta 2022.
Wasu tsagerun yan bindiga sun halaka ɗan sanda guda ɗaya sun sace shugaban ƙaramar hukumar Keffi da ke jihar Nasarawa tare direbansa da suke tare a lokacin.
Hukumar Yaki da Rashawa da yi wa arzikin kasa ta'anatti, EFCC, ta sako tsohuwar Kakakin Majalisar Wakilan Najeriya, Mrs Patricia Etteh, wacce aka kama kan zargi
Fitacciyar Kannywood, Saratu Gidado wacce aka fi sani da Daso, ta bayyana kudirinta na son takarar kujerar sanata ta jaharta Kano a babban zaben 2023 mai zuwa.
Wata kotun majistare da ke zamanta a Akure ta bada umurnin tsare wani mutum mai shekara 22, Money Danladi, kan zargin kashe abokinsa da wuka, Sunday Babaji, sab
Babban Bankin Najeriya, CBN, ta ce nan ba da dadewa za a nemi naira ta takarda a rasa, yana mai shawartar mata da maza yan kasuwa su yi rajista da e-Naira. The
Legas - Hukumar jirahen kasan Najeriya NRC ta dakatar da dawowar jirgin kasan dake jigilar fasinjoji tsakanin Abuja da Kaduna sai wani lokaci da ba'a sani ba.
Abuja - Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince da nadin Mr Semiu Adeyemi Adeniran matsayin sabon Shugaban hukumar lissafi da kididdiga na Najeriya (NBS).
Labarai
Samu kari