Adadin makin JAMB da jami’o’i, kwaleji da sauran makarantun gaba da sakandare ke bukata a 2022

Adadin makin JAMB da jami’o’i, kwaleji da sauran makarantun gaba da sakandare ke bukata a 2022

A kwanan nan ne hukumar shirya jarabawar shiga jami'o'in Najeriya ta JAMB ta saki sakamakon jarrabawar shiga jami’o’i na UTME na 2022 sannan ta sanar da dalibai yadda za su duba adadin makin da suka samu ta sakon waya.

Sai dai ya rage ga jami’o’in su tsara adadin makin da suke bukata ga dukka kwasa-kwasan da gwamnati ta amince da su.

Legit.ng ta tattaro adadin makin da jami’o’i, kwaleji da sauran makarantun gaba da sakandare ke bukata a 2022.

Adadin makin JAMB da jami’o’i, kwaleji da sauran makarantun gaba da sakandare ke bukata a 2022
Adadin makin JAMB da jami’o’i, kwaleji da sauran makarantun gaba da sakandare ke bukata a 2022 Hoto: JAMB
Asali: Facebook

Ga jerinsu a kasa:

Jami'o'in tarayya

 1. Jami'ar Abubakar Tafawa Balewa, Bauchi (ATBU) 180
 2. Jami'ar Ahmadu Bello, (ABU) Zaria 180
 3. Jami'ar Bayero, Kano (BUK)- 180
 4. Jami'ar Tarayya ta Albarkatun Man Fetur, Effurun (FUPRE) 180
 5. Jami'ar Fasaha ta Tarayya, Akure (FUTA) 180
 6. Jami'ar Fasaha ta Tarayya, Minna (FUTMinna) 180
 7. Jami'ar Fasaha ta Tarayya, Owerri (FUTO) 180
 8. Jami'ar Tarayya, Dutse, jihar Jigawa (FUD) 180
 9. Jami'ar Tarayya, Dutsin-Ma, Katsina (FUDutsinma) 180
 10. Jami'ar Tarayya, Kashere, jihar Gombe (FUKashere) 180
 11. Jami'ar Tarayya, Lafia, jihar Nasarawa (FULafia)- 180
 12. Jami'ar Tarayya, Lokoja, jihar Kogi (FULokoja) 180
 13. Jami'ar Tarayya, Ndufu-Alike, jihar Ebonyi (FUNAI)- 180
 14. Jami'ar Tarayya, Otuoke, Bayelsa (FUOtuoke) 180
 15. Jami'ar Tarayya, Oye-Ekiti, Ekiti State (FUOYE)- 180
 16. Jami'ar Tarayya, Wukari, jihar Taraba (FUWukari)- 180
 17. Jami'ar noma ta Michael Okpara, Umudike (MOUAU)- 180
 18. Jami'ar Fasaha ta Modibbo Adama, Yola (MAUTECH, formerly FUTYOLA) 180
 19. National Open University of Nigeria, Lagos (NOUN) N/A
 20. Makarantar sojoji ta Najeriya (NDA), Kaduna 180
 21. Jami'ar Nnamdi Azikiwe, Awka (UNIZIK) 180
 22. Jami'ar Obafemi Awolowo (OAU), Ile-Ife 200
 23. Makarantar 'yan sanda Wudil 180
 24. Jami'ar Abuja (UNIABUJA), Gwagwalada 180
 25. Jami'ar noma ta tarayya, Abeokuta (FUNAAB) 200
 26. Jami'ar noma ta tarayya, Makurdi (FUAM) 180
 27. Jami'ar Benin (UNIBEN) 200
 28. Jami'ar Calabar (UNICAL) 180
 29. Jami'ar Ibadan (UI) 200
 30. Jami'ar Ilorin (UNILORIN) 180
 31. Jami'ar Jos (UNIJOS) 180
 32. Jami'ar Lagos (UNILAG) 200
 33. Jami'ar Maiduguri (UNIMAID) 180
 34. Jami'ar Najeriya, Nsukka (UNN) 180
 35. Jami'ar Port-Harcourt (UNIPORT) 180
 36. Jami'ar Uyo (UNIUYO) 180
 37. Jami'ar Usumanu Danfodiyo Sokoto (UDUSOK) 180

Kara karanta wannan

Kujera na rawa: Sanatoci 12 da watakila ba za su koma Majalisar Dattawa bayan 2023 ba

LURA: Shin kana son bamu labari da tattaunawa da marubutanmu? Tuntubemu a info@corp.legit.ng

Jami'i'o'in jiha

 1. Jami'ar jihar Abia , Uturu (ABSU) 180
 2. Jami'ar jihar Adamawa Mubi (ADSU) 180
 3. Jami'ar Adekunle Ajasin, Akungba (AAUA) 180
 4. Jami'ar fasaha ta jihar Akwa Ibom, Uyo (AKUTECH) 180
 5. Jami'ar Ambrose Alli (AAU), Ekpoma 180
 6. Anambra State University of Science & Technology, Uli 180
 7. Bauchi State University, Gadau (BASUG) 180
 8. Benue State University, Makurdi (BSUM) 180, Medicine 200
 9. Jami'ar kimiyya da fasaha ta jihar Cross River, Calabar (CRUTECH)- 180
 10. Jami'ar jihar Delta Abraka (DELSU) 180
 11. Jami'ar jihar Ebonyi (EBSU), Abakaliki 180
 12. Jami'ar jihar Ekiti (EKSU) 180
 13. Jami'ar kimiyya da fasaha ta jihar Enugu (ESUT), Enugu 180
 14. Jami'ar jihar Gombe (GSU), Gombe 180
 15. Jami'ar Ibrahim Badamasi Babangida, Lapai (IBBUL) 180
 16. Jami'ar ilimi ta Ignatius Ajuru (IAUE), Rumuoumeni 180
 17. Jami'ar jihar Imo (IMSU), Owerri 180
 18. Jami'ar jihar Kaduna (KASU), Kaduna 180
 19. Jami'ar kimiyya da fasaha ta Kano (KUST), Wudil 180
 20. Jami'ar jihar Kebbi, Kebbi (KSUSTA)- 180
 21. Jami'ar jihar Kogi (KSU), Anyigba 180
 22. Jami'ar jihar Kwara (KWASU), Ilorin 180
 23. Jami'ar fasaha ta Ladoke Akintola (LAUTECH), Ogbomoso 180
 24. Jami'ar jihar Lagos (LASU), Ojo, Lagos 190
 25. Nasarawa State University, Keffi (NSUK) 180
 26. Jami'ar Niger Delta (NDU), Yenagoa 180
 27. Jami'ar Northwest (NU), Kano 180
 28. Jami'ar Olabisi Onabanjo (OOU), Ago-Iwoye 180
 29. Jami'ar kimiyya da fasaha ta jihar Ondo, Okitipupa 180
 30. Jami'ar jihar Osun (UNIOSUN), Oshogbo 180
 31. Jami'ar jihar Plateau, Bokkos (PLASU) 180
 32. Jami'ar kimiyya da fasaha ta jihar Rivers (RSUST) 180
 33. Jami'ar jihar Sokoto, Sokoto (SSU) 180
 34. Jami'ar ilimi ta Tai Solarin, Ijebu-Ode (TASUED) 180
 35. Jami'ar jihar Taraba, Jalingo (TSU) 180
 36. Jami'ar fasaha, Ibadan 180
 37. Jami'ar Umaru Musa YarAdua, Katsina (UMYU) 180

Kara karanta wannan

Kano: Ƴan Sanda Sun Kama Mota Maƙare Da Kayan Haɗa Bamai-Bamai Da Bindigu

Kwalejin kimiyya da fasaha ta tarayya

 1. Kwalejin kimiyya da fasaha Auchi (AUCHIPOLY) 150
 2. Kwalejin kimiyya da fasaha ta tarayya, Ado-Ekiti 150
 3. Kwalejin kimiyya da fasaha ta tarayya, Bauchi 150
 4. Kwalejin kimiyya da fasaha ta tarayya, Bida 150
 5. Kwalejin kimiyya da fasaha ta tarayya, Damaturu N/A
 6. Kwalejin kimiyya da fasaha ta tarayya, Ede, Osun State 150
 7. Kwalejin kimiyya da fasaha ta tarayya, Idah 150
 8. Kwalejin kimiyya da fasaha ta tarayya, Ilaro 150
 9. Kwalejin kimiyya da fasaha ta tarayya, Mubi TBA
 10. Kwalejin kimiyya da fasaha ta tarayya, Namoda TBA
 11. Kwalejin kimiyya da fasaha ta tarayya, Nasarawa 150
 12. Kwalejin kimiyya da fasaha ta tarayya, Nekede 150
 13. Kwalejin kimiyya da fasaha ta tarayya Offa 150
 14. Kwalejin kimiyya da fasaha ta tarayya, Oko 150
 15. Makarantar fasahar hakori da magunguna ta tarayya, Enugu 150
 16. Kwalejin kimiyya da fasaha ta Kaduna, Kaduna 150
 17. Kwalejin kimiyya da fasaha ta Hussaini Adamu TBA
 18. Makarantar Injiniya ta Sojojin Najeriya TBA
 19. Kwalejin kimiyya da fasaha ta Waziri Umaru Birnin Kebbi, Kebbi TBA
 20. Kwalejin kimiyya da fasaha ta Yaba (YABATECH) 150 ga masu ND, 180 ga masum Digiri

Kara karanta wannan

Fasto Ya Yi Batanci Ga Annabi (SAW) Da Al-Kur'ani a Osun Cikin Bidiyo, MURIC Ta Yi Martani

Kwalejin kimiyya ta jiha

 1. Kwalejin kimiyya da fasaha ta Abraham Adesanya 150
 2. Kwalejin kimiyya da fasaha ta jihar Abia 150
 3. Kwalejin kimiyya da fasaha ta jihar Adamawa 150
 4. Kwalejin kimiyya da fasaha ta Abdul-Gusau, Talata-Mafara TBA
 5. Kwalejin kimiyya da fasaha ta jihar Akwa-Ibom 150
 6. Kwalejin kimiyya da fasaha ta Abubakar Tatari Ali 150
 7. Kwalejin kimiyya da fasaha ta jihar Akwa Ibom Nung, Ukim 150
 8. Kwalejin kimiyya da fasaha ta jihar Benue 150
 9. Kwalejin koyon kasuwanci, Potiskum 150
 10. Kwalejin kimiyya da fasaha ta Enugu 150
 11. Kwalejin kimiyya da fasaha ta GATEWAY, Igbesa 150
 12. Kwalejin kimiyya da fasaha ta Rufus Giwa 150
 13. Kwalejin kimiyya da fasaha, Ibadan 150
 14. Institute of Management and Technology Enugu 150
 15. Kwalejin kimiyya da fasaha ta jihar Imo, Umuagwo 150
 16. Kwalejin kimiyya da fasaha ta jihar Jigawa 150
 17. Kwalejin kimiyya da fasaha ta jihar Kano 150
 18. Kwalejin kimiyya da fasaha ta Hassan Usman Katsina 150
 19. Kwalejin kimiyya da fasaha ta jihar Kogi 150
 20. Kwalejin kimiyya da fasahata jihar Kwara, Ilorin 150
 21. Kwalejin kimiyya da fasaha ta jihar Lagos, Ikorodu 150
 22. Kwalejin kimiyya da fasaha ta Moshood Abiola 150
 23. Kwalejin kimiyya ta jihar Nasarawa 150
 24. Kwalejin kimiyya da fasaha ta Nuhu Bamalli 150
 25. Kwalejin kimiyya da fasaha ta jihar Delta, Ogwashi-Uku 150
 26. Kwalejin kimiyya da fasaha ta jihar Delta, Otefe 150
 27. Kwalejin kimiyya da fasaha ta jihar Osun, Iree 150
 28. Kwalejin kimiyya da fasaha ta jihar Osun, Esa-Oke 150
 29. Kwalejin kimiyya da fasaha ta jihar Delta, Ozoro 150
 30. Kwalejin kimiyya da fasaha ta jihar Plateau, Barkin-Ladi 150
 31. Kwalejin kimiyya da fasaha ta Sokoto 150
 32. Kwalejin kimiyya da fasaha ta Ramat 150
 33. Kwalejin kimiyya da fasaha da fasaha ta jihar Rivers 150
 34. Kwalejin kimiyya da fasaha ta jihar Rivers 150
 35. Kwalejin kimiyya da fasaha ta Gateway Saapade 150
 36. Makarantar fasaha da gudanarwa ta Jihar Edo, Usen 150
 37. Kwalejin jihar Niger, Zungeru, Niger State 150

Kara karanta wannan

Saudiyya Ta Bai Wa Marayu 1,960 Tallafin Naira Miliyan 113 a Jihar Kebbi

Jami'o'i na kudi

 1. Jami'ar Afe Babalola, Ado-Ekiti, Ekiti State 180
 2. Jami'ar Covenant, Canaan Land, Ota, jihar Ogun 180
 3. Jami'ar Oduduwa, Ipetumodu, jihar Osun 180
 4. Jami'ar Pan-Atlantic, Ahmed Onibudo Street, Victoria Island, jihar Lagos 180
 5. Jami'ar Veritas, Abuja, Fct 180
 6. Jami'ar Ritman, Ikot-Ekpene, Akwa-Ibom State 180
 7. Kwalejin ilimi na Adeyemi, jihar Ondo. (Affl To Oau, Ile-Ife) 180
 8. Kwalejin ilimi na Piaget, Ibara, Abeokuta, jihar Ogun 180
 9. Jami'ar Babcock, Ilishan-Remo, jihar Ogun 170
 10. Jami'ar Bingham, Karu, jihar Nasarawa 170
 11. Jami'ar Landmark, Omu-Aran, jihar Kwara 170
 12. Jami'ar Redeemers, jihar Ogun 170
 13. Jami'ar Edo, Iyamho, Edo State 160
 14. Jami'ar Al- Hikmah Ilorin, jihar Kwara –160
 15. American University Of Nigeria, Yola, Adamawa State 160
 16. Jami'ar Ajayi Crowther, Oyo, jihar Oyo 160
 17. Jami'ar Baze, Abuja, FCT 160
 18. Jami'ar fasaha ta Bells, Ota, Ogun State 160
 19. Jami'ar Godfrey Okoye, Urgwuomu- Nike, jihar Enugu 160
 20. Jami'ar Joseph Ayo Babalola, Ikeji-Arakeji, jihar Ekiti 160
 21. Jami'ar Kwararafa, Wukari, jihar Taraba 160
 22. Jami'ar Madonna, Okija, jihar Imo 160
 23. Jami'ar Paul, Awka, Jihar Anambra 160
 24. Jami'ar Hallmark, Ijebu-Itele, Jihar Ogun 160
 25. Jami'ar Augustine, Ilara, Lagos, Jihar Lagos 160
 26. Kwalejin ilimi na Nana Aishat, Jihar Kwara 160
 27. Jami'ar Lead City, Ibadan, Jihar Oyo 150
 28. Jami'ar Nigeria Turkish Nile University, Abuja, Fct – 150
 29. Jami'ar Obong, Obong, Ntak, Akwa Ibom 150
 30. Jami'ar Salem, Lokoja, jihar Kogi 150
 31. Kwalejin koyon larabci da ilimin Musulunci na Jibwis, Gombe, Gombe State 150
 32. Jami'ar Mkar, Gboko, jihar Benue 140
 33. Makarantar Katolika na West Africa, Port Harcourt. (Affl To Univ Of Calabar) 140
 34. Kwalejin ilimi na Kinsey, Ilorin, jihar Kwara 140
 35. Kwalejin ilimi na Lessel, Lessel, Ushongo Lga, jihar Benue 140
 36. Kwalejin ilimi na Ecwa, Igbaja, jihar Kwara 140
 37. Jami'ar Achievers Owo, jihar Ondo 120
 38. Jami'ar Adeleke, Ede, jihar Osun 120
 39. Jami'ar Caleb, Imota, jihar Lagos 120
 40. Jami'ar Caritas, Amorji-Nike, Enugu, jihar Enugu 120
 41. Jami'ar Fountain, Osogbo, jihar Osun 120
 42. Jami'ar Novena , Ogume, jihar Delta 120
 43. Jami'ar Renaissance, Ojiagu-Agbani, Enugu, jihar Enugu 120
 44. Jami'ar Evangel, Akaeze, jihar Ebonyi 120
 45. Jami'ar Mcpherson, Seriki Sotayo, jihar Ogun 120
 46. Jami'ar Southwestern, Okun-Owa, jihar Ogun 120
 47. Jami'ar Samuel Adegboyega, Ogwa, jihar Edo 120
 48. Wellspring University, Irhihi-Ogbaneki, Benin City, jihar Edo 120
 49. Jami'ar Western Delta, Oghara, jihar Delta 120
 50. Jami'ar Wesley, Ondo, jihar Ondo 120
 51. Jami'ar Summit, Offa, jihar Kwara 120
 52. Jami'ar Edwin Clark, Kiagbodo, jihar Delta 120
 53. Jami'ar Hezekiah, Umudi, jihar Imo 120
 54. Jami'ar Kings, Ode-Omu, jihar Osun 120
 55. Jami'ar Arthur Jarvis, Akpabuyo, jihar Cross River 120
 56. Jami'ar Crown Hill, Eiyenkorin, jihar Kwara 120
 57. Jami'ar Clifford, Owerrintta, jihar Abia 120
 58. Jami'ar Coal City, Enugu, jihar Enugu 120
 59. Kwalejin ilimi na Ipere, Agyaragu, jihar Nasarawa 120
 60. Kwalejin ilimi na Corona, Lekki, jihar Lagos 120
 61. Jami'ar Tansian, Oba, jihar Anambra 110
 62. Kwalejin musulunci ta jihar Jigawa, Ringim, jihar Jigawa 100
 63. Kwalejin ilimi, Katsina-Ala, jihar Benue 100
 64. Kwalejin ilimi na Gboko, Gboko, jihar Benue 100
 65. Kwalejin ilimi na Hill, Gwanji, Akwanga, jihar Nasarawa 100
 66. Makarantar koyon ilimin kiristanci, Thinker Corner, Enugu, jihar Enugu 100
 67. Kwalejin ilimi na St. Augustine (Project Time), Yaba, jihar Lagos 100
 68. Kwalejin ilimi na Pan African, Offa, jihar Kwara 100
 69. Kwalejin ilimi na Festmed, Ajowa, jihar Ondo 120
 70. Kwalejin ilimi na Sunnah, Bauchi, jihar Bauchi 140
 71. Kwalejin ilimi na Biga, Arkilla, Federal-Low Cost, Nasarawa, jihar Sokoto 120
 72. Kwalejin ilimi na Diamond, Aba, jihar Abia 120
 73. Kwalejin kimiyya ta Abubakar Tatari Ali, Bauchi, jihar Bauchi – 120

Kara karanta wannan

Kundumbala: Farfesan da aka garkame ya yi ‘yunkurin’ bada cin hancin N16m ya na tsare

JAMB: Dalilin da yasa muka rike wasu sakamakon jarrabawar UTME

A baya mun ji cewa hukumar shirya jarabawar shiga jami'o'in Najeriya ta JAMB ta bayyana dalilan da yasa ta rike sakamakon wasu daga cikin daliban da suka zana jarrabawar 2022.

Rahotanni sun kawo cewa hukumar JAMB ta saki sakamakon jarrabawar 2022 a ranar Asabar.

A wata hira da jaridar Punch a ranar Litinin, shugaban sashen hulda da jama’a na hukumar ta JAMB, Dr Fabian Benjamin, ya lissafa dalilin da ka iya sanyawa a rike sakamakon jarrabawar wani dalibi.

Asali: Legit.ng

Online view pixel