Gwamnatin Isra'ila ta hana Babban Muftin Kudus, Sheikh Mohammed Hussein, shiga harabar Masallacin Al-Aqsa na tsawon mako guda bayan tsare shi yau Juma'a.
Gwamnatin Isra'ila ta hana Babban Muftin Kudus, Sheikh Mohammed Hussein, shiga harabar Masallacin Al-Aqsa na tsawon mako guda bayan tsare shi yau Juma'a.
Sanata Ali Muhammad Ndume ya yi magana kan abubuwan da suka shafi tsaron Najeriya, tattali da yaki da talauci bayan zama da Bola Tinubu a fadar shugaban kasa.
Mutuwar ba zata da shugaban jam’iyyar APC na karamar hukumar Bauchi, Alhaji Hussaini Musa Gwabba ya yi ta bar mutane cike da tunanin sila da kuma wadanda ke da
Hakimin Karfi da ke karamar hukumar Takai a jihar Kano, Abdulyahyah Ilo da aka sace ya samu ‘yanci daga hannun wadanda suka yi garkuwa da shi a makon da ya wuce
Abuja - Hukumar hana almundahana da yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa watau EFCC ta samu izinin kotu don cigaba da rike Akanta Janar na tarayya, Ahmed Idris
Tsohon soja mai jini a jika, kuma tsohon dogarin shugaban mulkin soja marigayi Janar Sani Abacha ya bayyana abu na farko da zai fara yi idan ya zama shugaban ka
Hedikwatar tsaro ta najeriya a jiya ta ce ‘yan ta’addan Boko Haram 53,262 ne suka mika wuya ya zuwa ranar 16 ga watan Mayu, rahoton Daily Trust ya tattaro.
Gwamnan jihar Kaduna,Nasir El-Rufai, a ranar Alhamis ya bada shawaran tayar da kauyukan Katari, Rijana da Akilibu, dake kan titin babbar hanyar Kaduna-Abuja.
Gwamnatin jihar Zamfara ƙarkashin jagorancin Bello Matawalle, ta naɗa sabbin sarakuna uku da zasu maye gurbin waɗan da ake zargin una alaƙa da yan bindiga.
‘Yan majalisa sun yi wa dokar zabe kwaskwarima ta yadda masu mukamai za su sauka daga kujerunsu kafin su shiga takara, wannan ya sa za ayi shari’a a gaban kotu.
Rundunar 'yan jihar Ogun a ranar Alhamis sun tabbatar da kama wani Kingsley Essien, bisa zarginsa da safarar matarsa zuwa Mali, gami da siyar da 'dan cikin shi.
Labarai
Samu kari