Hukumar filin jirgin jihar Gombe ta sanar da cewa za ta yi bincike bayan zargin gudanar da lamuran siaysa a filin saukar jiragen sama bayan saukar ISa Ali Pantami.
Hukumar filin jirgin jihar Gombe ta sanar da cewa za ta yi bincike bayan zargin gudanar da lamuran siaysa a filin saukar jiragen sama bayan saukar ISa Ali Pantami.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump, ya bayyana umarnin da ya bari idan har Jamhuriyar Musulunci ta samu nasarar daukar fansa a kansa ta hanyar kashe shi.
Cikin sabbin masu zabe 34,000 da suka yi rajista daga watan Yuni zuwa Disamba a Legas, 3,000 kawai suka karbi katin zabensu na dindindin (PVC) a cewar kwamishin
Wani bidiyo da ya watsu a kafafen sada zumunta ya nuna yadda wasu jami'an tsaro mata duka buɗa da juna a wurin babban taron APC na zaben ɗan takara a Abuja.
Kano - Shahrarren Alaramma kuma makarancin Al-Qur'ani, Malam Ahmad Sulaiman, ya yi martani ga masu kalubalantarsa kan addu'ar da ya yiwa Alhaji Atiku Abubukar.
Hukumar kula da jin dadin alhazai, NAHCON, ta sanar da kudaden kujerun hajji na bana. Hakan na zuwa ne bayan hukumar ta yi la'akari dukkan lamuran da suka shafi
Ummi El-Rufai ta yi bayani wajen gyara wata makarantar gwamnati da ke Marabar Jos, ta yaba da yadda aka gyara makarantar firamaren da za ta dauki mutum 12000.
Kano - Mahaifiyar dan takaran kujerar Sanata, Abdulkarim Abdulsalam Zaura wanda aka fi sani da A. A Zaura, ta samu kubuta daga wajen yan bindigan da suka sace.
An gurfanar da wani direban mota, Silas Vincent, dan shekara 38 a gaban kotun Majistare da ke Kaduna kan zarginsa da daɓa wa fasinjansa wuka yayin musu kan kudi
Hukumar yan sandan Najeriya ta bayyana cewa ta samu bama-bamai uku da basu tashi ba a cikin cocin Katolika dake garin Owo, jihar Ondo, Kudu maso yammacin Najeri
Yan ta'addan Boko Haram sun farmaki kauyen Lawan Mainari da ke kusa da garin Mainok hanyar Damaturu-Maiduguri a jihar Borno a ranar Litinin, 6 ga watan Yuni.
Labarai
Samu kari