Hukumar filin jirgin jihar Gombe ta sanar da cewa za ta yi bincike bayan zargin gudanar da lamuran siaysa a filin saukar jiragen sama bayan saukar ISa Ali Pantami.
Hukumar filin jirgin jihar Gombe ta sanar da cewa za ta yi bincike bayan zargin gudanar da lamuran siaysa a filin saukar jiragen sama bayan saukar ISa Ali Pantami.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump, ya bayyana umarnin da ya bari idan har Jamhuriyar Musulunci ta samu nasarar daukar fansa a kansa ta hanyar kashe shi.
An yi yunkurin awon gaba da gawar Isah Baba-Buji, deleget din jihar Jigawan da ya mutu wajen zaben fidda gwanin yan takaran kujeran shugaban kasa All Progressiv
Kungiyar Kiristocin Najeriya (CAN) ta gargadi jam'iyyun siyasa kada suyi kuskuren zaben Musulmi da Musulmi matsayin yan takaran Shugaban kasa da mataimaki a 202
Wasu tsagerun yan bindiga sun yi garkuwa da shugaban matasa, sun haɗa da wasu motocin da suka kai darajar Miliyan N50k a sakatariyar Ihiala, jihar Anambra.
Rundunar yan sandan Musulunci wato Hisbah ta jihar Kano ta ce ya kama wani me gida da aka gano ya na aikin gina gida da takardun littafi mai tsarki a Kano.
Shugaban hukumar yaki da rashawa da masu yi wa tattalin arzikin kasa ta'annati, EFCC, Abdulrasheed Bawa, ya ce siyan gidaje da filaye hanya ce mai sauki da masu
Kotu ta yanke wa mutane uku da aka samu da hannu a kisar Olufunke Olakuri, yar shugaban kungiyar Afenifere, Pa Reuben Fasoranti, hukuncin kisa ta hanyar rataya.
Tsohon kwamishina kuma tsohon ɗan takarar gwamna a jihar Kano, Injiya Ɗan Sarauniya, ya aike da sakon ban hakuri ga gwamna Abdullahi Umar Ganduje kan bata masa
Gwamnatin Jihar Zamfara ta sanar da rasuwar Sarkin Kotorkoshi a karamar hukumar Bungudu na Jihar, Alhaji Ahmad Umar. Cikin wata sanarwa da sakataren gwamnatin J
Wasu gwanaye da mahaddata alƙurani da mutane kusan 3,000 su gudanar da addu'a ta musamman domin rokon Allah ya zama wa Najeriya shugaba nagari da zaman lafiya.
Labarai
Samu kari