Surutu ya yi yawa a kan canza khaki zuwa atamfa ga masu NYSC. Ministan matasan Najeriya ya tabbatar da cewa misali kurum ya bada da yake bayanin sauyin da aka kawo.
Surutu ya yi yawa a kan canza khaki zuwa atamfa ga masu NYSC. Ministan matasan Najeriya ya tabbatar da cewa misali kurum ya bada da yake bayanin sauyin da aka kawo.
Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a birnin tarayya Abuja, ta yanke hukunci a shari'ar da ke kalubalantar shugabancin David Mark a jam'iyyar ADC.
Wa su Mahajjatan Najeriya sunyi korafi akan yadda hukumar kasar Saudiyya ta nuna musu bambanci a zama na Muzdalifa a lokacin aikin Hajjin bana. Rfahoton BBC.
A ranar Talata, 12 ga watan Yulin 2022, 'yan ajin su shugaban kasa Muhammadu Buhari sun kai masa ziyara tare da gaisuwar sallaha a gidansa dake Daura, Katsina.
Kyaftin din Super Eagles, Ahmed Musa, ya caccaki yan siyasar Najeriya kan halin ko in kula da suke nunawa a yajin aikin da malaman jami’a na ASUU ke yi yanzu.
Fitacciyar jarumar fina-finan kudancin Najeriya, Bimbo Akinsanya, tace har a yanzu da shekarunta 52 bata ga nagartaccen namijin da ya dace da ita ba har yanzu.
Sadiq, 'dan shugaban kungiyar dattawan arewa,wanda aka sace a harin jirgin kasan da 'yan ta'adda suka kai a watan Maris, ya canza kamanni bayan an sako shi..
Sababbin bayanai na fitowa game da gidan yarin Kuje da ‘Yan ta’adda suka kutsa. Boko Haram da ‘Yan bindiga suka hada-kai wajen tare jirgin kasan Kaduna-Abuja.
Shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, ya ce mulkin Najeriya yana da matukar wuya, don haka ya ƙosa wa'adin mulkinsa ya kare ya miƙa wa wani ya koma gida, Daura.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi kira ga kungiyar malaman jami’o’i (ASUU) da su sake duba matsayar su kan yajin aikin da suka dade suna ciki a shekarar nan.
Wani 'dan Najeriya magidanci mai suna Baba Lawal yayi shagalin bikin sallah babba inda har ya bayyana hotunansa tare da matansa uku reras da 'ya'yansaa 19.
Labarai
Samu kari