Matatar Dangote da ke Legas ta rage farashin da take sayar da litar man fetur ga 'yan kasuwa. Matatar ta kuma kawo sabon tsarin sayarwa ga 'yan kasuwa.
Matatar Dangote da ke Legas ta rage farashin da take sayar da litar man fetur ga 'yan kasuwa. Matatar ta kuma kawo sabon tsarin sayarwa ga 'yan kasuwa.
An tattaro cewa, kwastomam ya sharbawa karuwar wuka ne bayan fada ya kacame a tsakaninsu saboda ta ki karbar N1000 da ya bata bayan ya kwanta da ita a ranar.
Wani bidiyo ya bayyana inda wani rago ya haye rufin wani bene mai hawa biyu a Ajegunle, jihar Legas, wanda yasa aka dinga tambayoyi kan yadda ragon ya kai nan.
Tun a watan Maris ne ‘Yan ta’adda suke tare jirgin kasa, suka yi awon-gaba da mutane. An saki mutane bakwai, amma an fahimci sai da ‘yanuwansu suka biya N800m.
Matar dake da muryar nan da 'yan kafar sada zumuntar zamani ke ta hawa wacce ke bayyana "dandazon mata cike da dakinta" ta bada labari a sabon bidiyo da tayi.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya aurar da 'ya'yaansa hudu tun bayan hayewarsa madafun iko a shekarar 2015. Uku daga cikin bukukuwan an yi cike da shagali.
Wata mata mai suna Aba tayi ikirarin cewa ta dauka ciki kuma ta haihu ba tare da ta sadu da namiji ba. Tayi ikirari cewa shekara 4 rabon da ta kwanta da namiji.
Karamin ministan ilimi, Goodluck Opiah, ya bayar da tabbacin cewa gwamnatin Shugaban kasa Buhari na kokarin kawo karshen yajin aikin ASUU nan bada jimawa ba.
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar All Progressives Congress (APC), Bola Ahmed Tinubu, ya shiga ganawar sirri tare da Shugaba Buhari da Masari a Daura.
Abubakar Malami, a sakon murnar zuwan babbar Sallah, ya tabbatar wa yan Najeriya cewa shugaba Buhari zai kokarin dawo da zaman lafiya kafin y asauka a 2023.
Labarai
Samu kari