Jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya ta sauya sunayen wasu daga cikin 'yan takararta da suka samu nasara a zabubbukan fitar da gwanin da ta gudanar.
Jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya ta sauya sunayen wasu daga cikin 'yan takararta da suka samu nasara a zabubbukan fitar da gwanin da ta gudanar.
Babban Bankin Najeriya CBN ya soke lasisin wasu bankunan microfinance 46 daga 1 ga Yuli, 2026 saboda rashin cika ƙa’idojin aiki da doka ta tanada.
Wasu yan bindiga da ake zaton jami'an tsaro ne na Ebubeagu sun kashe aƙalla mutum Bakwai da ke kan hanyar komawa gida bayan halartar bikin aure juya lahadi.
Gwamna Aminu Bello Masari, ya ce har yanzu gwamnatin Katsina ba ta yafe wa Ado Aliero, dan bindigar da take nema ba duk da sarautar da aka nada masa a Zamfara.
Idan baku manta ba, kamfanonin jiragen sama na ta kokawa kan tashin farashin man jiragen sama da aka fi sani da Jet A1 da kuma fama da karancinsa da ake sha.
Jami’an rundunar ‘yan sandan jihar Kaduna sun kama daya daga cikin fursunonin da suka tsere daga gidan yarin Kuje, inji rahoton jaridar Punch a yau Litinin.
Wani matashi dalibin Najeriya ya bayyana yadda ya bude gidan cin abinci saboda kungiyar malamai masu koyarwa ta jami'o'in Najeriya sun tsunduma yajin aiki.
Dirama ta balle a Kotun Musulinci a Kaduna yayin da wata mata ta kai ƙarar tsohon mijinta saboda ya ci amanarta ya auri babbar ƙawarta da kayayyakin aurenta.
A ranar Litinin, 18 ga watan Yuli ne wata kotun Amurka da ke gundumar California ta kasar Amurka za ta yanke hukuncin ga wani da ya amsa laifinsa na hannu.
A ranar Juma'a makiyaya sun tarwatsa kasuwar mako-mako da ake ci a garin Tegina da ke karamar hukumar Rafi ta jihar Neja yayin da suke fada a kan wata budurwa.
Makonni kalilan bayan kashe mataimakin kwamishina da ke kula da yankin Dutsinma, 'yan bindiga sun kai hari tare da yin gaba da matan aure da kananan yara .
Labarai
Samu kari