Babban Bankin Najeriya CBN ya soke lasisin wasu bankunan microfinance 46 daga 1 ga Yuli, 2026 saboda rashin cika ƙa’idojin aiki da doka ta tanada.
Babban Bankin Najeriya CBN ya soke lasisin wasu bankunan microfinance 46 daga 1 ga Yuli, 2026 saboda rashin cika ƙa’idojin aiki da doka ta tanada.
Za a ji Masarautar ‘Yandooto ta ce an yi wa Ado Aliero nadi saboda ya kawo zaman lafiya a kasar Yandoto, a dalilin haka Mai martaba Sarki ya ba shi sarauta.
Gwamnan jihar Ondo ya girgiza lokacin da ya karanta abinda rahoton kwamitinin bincike ya bankaɗo game da yawan ma'aikatan da ake biya albashi duk wata jiharsa.
Jihar Katsina - Gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari, ya raba kayan agajin gaggawa ga wadanda ‘yan fashin suka kai wa hari a karamar hukumar Safana da ke.
Jihar Ribas - Malami a Kwalejin Kimiyya da Fasaha ta Kaftin Elechi Amadi da ke Fatakwal, Zoe Tamunotonye, ya koma yaron motar bas don tsira saboda zargin kin.
A makon nan ne aka rika yada labarin cewa an saida kamfanin mai na NNPC. Za ku ji akwai bambanci tsakanin saidawa ‘Yan kasuwa NNPC da kasuwanci da kamfanin.
NDLEA ta gabatar da hujjojin kwayoyi da Daloli a shari'ar Abba Kyari. Hukumar NDLEA ta kira mutum uku da ya bada shaida a kotu a shari’ar ta da su Abba Kyari.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi Allah wadai da kisan gillar da aka yi wa wani limamin cocin Katolika, Rabaran Fr. John Cheitnum na cocin Katolika a Kaduna.
Idan baku manta ba, kungiyar ASUU ta shafe sama da watanni hudu tana yajin aiki saboda wasu bukatu da gwamnatin Najeriya ta gaza biya musu a shekarar nan...
Robinson Uwak, tsohon 'dan majalisar wakilai ya jaddada cewa mai magana da yawun majalisar wakilai, Benjamin Kalu, yana da wata alakar cin aman da matarsa.
Labarai
Samu kari