Babban Bankin Najeriya CBN ya soke lasisin wasu bankunan microfinance 46 daga 1 ga Yuli, 2026 saboda rashin cika ƙa’idojin aiki da doka ta tanada.
Babban Bankin Najeriya CBN ya soke lasisin wasu bankunan microfinance 46 daga 1 ga Yuli, 2026 saboda rashin cika ƙa’idojin aiki da doka ta tanada.
Hukumar samar da wutar lantarki ta kasa ta gamu da koma bayan wutan lantarki a yau Laraba 7 ga Watan Yuli 2022.Kamfanin Rarraba Wutar Lantarki ta Eko ta tabba.
Miyagun 'yan bindiga da suka hana wasu sassan Najeriya zaman lafiya, sun kai hari wata jami'ar kudi a jihar Kuros Riba jiya da daddare, sun sace mace ɗaya.
Shugaban jam’iyyar APC gunduma ta 9 a karamar hukumar Orhionmwon ta jihar Edo, Mista Godwin Aigbogun, ya kubuta daga maboyar wadanda suka sace shi a kwanan nan.
Dakarun Operations Hadin Kai, sun tabbatar da ceto wata yar makarantar Chibok, Ruth Bitrus, wacce ta kubuta daga hannun yan ta'addan Boko Haram tare da danta.
Jiahar Osun - Wani shaida a shari’ar da ake yi wa dakataccen mataimakin kwamishinan ‘yan sanda (DCP) Abba Kyari, ya ce gwajin aka yi wa sinadarin da aka gano.
Kunguyar ta'addanci da ta ɓalle daga Boko Haram watau ISWAP ta saki sabon bidiyon yadda mayaƙanta suka yi babbar Sallah, ta yi baranar kai hare-hare gidan Yari.
Rundunar Yan Sandan Jihar Katsina ta tabbatar da cewa shugaban yan bindiga, Ado Aleru, wanda aka nada sarauta ranar Alhamis da ta gabata a masarautar Yandoto D
Biyo bayan abinda masarautar Yandoto ta yi wanda ya ta da ƙura a ciki da wajne jihar Zamfara, gwamna Matawalle ya kafa wa Sarakuna doka kamin naɗa sarauta.
Kamfanin man fetur na Najeriya, (NNPC) ya ce bai ba da izinin sabon jadawalin farashin man fetur ba da ke yawo a kasar kamar yadda rahotanni suka bayyana...
Labarai
Samu kari