Hukumar NiMeT ta bayyana cewa za a sha ruwan sama mai karfi a wasu jihohi yayin da za a samu matsakaici a wasu. Sun hada da Gombe, Kano da sauransu.
Hukumar NiMeT ta bayyana cewa za a sha ruwan sama mai karfi a wasu jihohi yayin da za a samu matsakaici a wasu. Sun hada da Gombe, Kano da sauransu.
Majalisae zartarwa ta tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ta amince da yi wa hukumar kula da masu yiwa kaa hidima, NYSC garambawul.
Ruqayya Aminu Bayero, kyakkyawar diyar sarkin Kano, Mai martaba Aminu Ado Bayero, na shirin amarcewa da angonta Amir Kibiya a ranar Juma’a, 2 ga watan Satumba.
Tsohon mai neman takarar shugabancin kasa na jam'iyyar NNPP, Olufemi Ajadi Oguntayinbo, ya zama ɗan takarar gwamna na jam'iyyar a Jihar Ogun. Daily Trust ta gan
Gwamnatin Jihar Plateau ta janye lasisin dukkan makarantun Nursery, Frimare da Sakandare masu zaman kansu a Jihar, Daily Trust ta rahoto. Kwamishinan Ilimi na J
Wani saurayi bakin fata ya hadu da budurwa a zahiri bayan sun shafe tsawon shekaru biyu suna soyewa a soshiyal midiya ba tare da sun yi idanu hudu da juna ba.
Sarauniya Omobolanle ta dawo gida daga kasa mai tsarki inda ta sauke farali kawai sai ta tarar da wani tsadadden kyauta yana jiranta daga wani bawan Allah.
Wasu miyagun yan bindiga sun yi garkuwa da babban malamin mabiya addinin kirista a yankin Ufuma, karamar hukumar Orumba ta arewa a jihar Anambra ran Alhamis.
Wasu tsagerun yan bindiga sun shiga har cikin gida sun ɗauki wata matar aure da ke kwance a Gado tana jinyar rashin lafiya a karamar hukumar Zariya, Kaduna
Wani matashi dan Najeriya mai suna Sufiyanu Abubakar Salihu na shirin angwancewa da Fatima Ibrahim Kani, kanwar budurwarsa wacce ta rasu a cikin makon jiya.
Rundunar yan sanda reshen jihar Delta ta ayyana sunayen wasu mutane da take nema ruwa a jallo, ta ce duk wanda ya taimaka aka cafke su yana da kyauta mai tsoka.
Labarai
Samu kari