Gwamnatin tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ta amince da $2.99bn domin gudanar da ayyukan layin dogo a jihohi guda uku.
Gwamnatin tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ta amince da $2.99bn domin gudanar da ayyukan layin dogo a jihohi guda uku.
Shugaba Bola Tinubu ya nada Rilwan Lanre Babalola a matsayin mai ba shugaban kasa shawara kan wutar lantarki tare da jagorantar kwamitin gyaran bangaren.
Jami'an yan sanda sama da dubu ɗaya sun gudanar da zanga-zangar nuna fushin su kan rike musu hakkokin su na wata-wata da gwamnatin Kwara ta yi tsawon watanni.
Sabbin bidiyoyin kwalliyar autar shugaban kasa Muhammadu Buhari da uwargidansa, Aisha Muhammadu Buhari, sun matukar kayatarwa da daukar hankalin masu kallo.
Wani matashi dan Najeriya sa saka mahaifiyarsa a kwana inda ya hana ta shiga gidansa saboda yanayin shigarta na yan mata, bidiyon ya kayatar da mutane da dama.
Wasu miyagun yan bindiga sun tilasta wa mutane yin kaura daga gidajem su domin tseratar da kansu daga mummunan nufin su bayan wani harin ranar Laraba a Kebbi.
Rundunar yan sandan Najeriya a Yobe ta kama sojoji da ake zargi da hannu a kisar fitaccen malamin addinin musulunci, Sheikh Goni Aisami wanda aka kashe ranar Ju
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari, a ranar Juma'a ya bada dalilin da yasa gwamnatin tarayya ba za ta iya yi wa ma'aikata karin albashi ba duk da ya kamata.
Tsohon shugaban majalisar wakilan tarayya, Yakubu Dogara, ya aike da sakon ƙorafi kai tsaye kan abun da ya kira kokarin raba shi da rayuwarsa da wasu ke yi.
wasu yan bindiga a ranar Asabar sun hallaka wani Shehin Malami mazauni jihar Yobe, Sheikh Goni Aisamu-Gashua a Jajimaji, hedkwatar karamar hukumar Karasuwa
Magidanci ya mallakawa matarsa mai suna Nizi Rozay dalelliyar mota a matsayin tukwicin haihuwar dansu na uku. Ta wallafa hotunan motar kirar Range Rover 2023.
Labarai
Samu kari