Gwamna Babajide Sanwo -Olu na jihar Legas ya bayyana goyon bayansa ga mataimakinsa, Kadri Hamzat a matsayin wanda zai gaje shi a zaben 2027 mai zuwa.
Gwamna Babajide Sanwo -Olu na jihar Legas ya bayyana goyon bayansa ga mataimakinsa, Kadri Hamzat a matsayin wanda zai gaje shi a zaben 2027 mai zuwa.
Rahotanni sun nuna cewa majalisar dokokin jihar Kano ta amince da nadin Murtala Sule Garo a matsayin sabon mataimakin gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf.
Yajin aikin kungiyar malaman jami’o’i (ASUU) ya shiga kwanaki 191 ya zuwa ranar Alhamis, 25 ga watan Agusta, sai dai, wasu jami’o’in jiha sun fice daga wannan.
Wata alkalin kotun shari'a a Kaduna, malam Salisu Ababakar-Tureta, a ranar Laraba ya amince zai bada tallafin N100,000 don biya wa wani Salisu Salele sadaki ya
'Dan biloniyan 'dan kasuwa, Rabiu Abdulsamad Rabiu, ya yi murabus daga matsayin zababben daraktan kamfanin BUA Foods Plc, kamfanin samar da abinci a kasar nan.
Allah ya albarkaci wata matar aure da haihuwar yara hudu a lokaci daya bayan ta shafe tsawon shekaru bakwai tana ta jiran tsammani ba tare da haihuwar da ba.
An samu firgici a yau Alhamis 25 ga watan Agusta, a unguwar Ijanikin ta jihar Legas yayin da wasu tsageru suka farmaki fadar Oloto na masarautar Oto Awori.
Jama'a sun tofa albarkacin bakunansu cike da sha'awwar wani katafaren jirgin sama wanda ke dauke da dakunan barci har guda biyu, sun kira shi gida mai tashi.
Farfesa Ibrahim Maqari, limami a babban masallacin kasa da ke Abuja ya tona asirin malaman jami'a da irin kurarin da suke na binciken karya kawai suke yi..
Wata matashiyar yar kimanin shekara 23 a duniya ta sayar da jaririn da ta haifa tare da saurayin N600,000 a jihar Ogun, yan sanda sun kamata bayan samun labari.
Rundunar 'yan sandan jihar Katsina a ranar Alhamis tace ta kama matashi mai shekaru 25 mai suna Najib Shehu wanda yayi amfani da tabarya a halaka matar babansa.
Labarai
Samu kari