Baasaraken Gargaiya a Legas Ya Tsere Dakyar Yayin Da ’Yan Daba Suka Mamaye Fadarsa

Baasaraken Gargaiya a Legas Ya Tsere Dakyar Yayin Da ’Yan Daba Suka Mamaye Fadarsa

An samu firgici a yau Alhamis 25 ga watan Agusta a unguwar Ijanikin ta jihar Legas yayin da wasu tsageru suka farmaki fadar Oloto na masarautar Oto Awori, Oba Aina Kuyamiku.

Rahoton jaridar Punch ya ce, tsagerun sun lalata motocin basaraken, haka nan sun kone wasu shaguna da ke zagayen yankin.

Yadda 'yan daba suka mamaye gidan basarake a Legas
Baasaraken gargaiya a Legas ya tsere dakyar yayin da ‘yan daba suka mamaye fadarsa | Hoto: punchng.com
Asali: UGC

Ya zuwa yanzu dai jami'an tsaron da suka hada da 'yan sanda da sojoji sun mamaye wurin domin ba da tsaro.

Karin bayani na nan tafe...

Asali: Legit.ng

Online view pixel