Jigo a jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya, Stanley Osifo, ya bayyana aniyarsa ta tsayawa takarar shugaban kasa a zaben 2027. Zai fafata da Shugaba Bola Tinubu.
Jigo a jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya, Stanley Osifo, ya bayyana aniyarsa ta tsayawa takarar shugaban kasa a zaben 2027. Zai fafata da Shugaba Bola Tinubu.
Rahotanni sun nuna cewa majalisar dokokin jihar Kano ta amince da nadin Murtala Sule Garo a matsayin sabon mataimakin gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf.
Rashin wutar lantarki ya tilastawa wani magidanci daukar matarsa mai juna biyu zuwa asibiti tare da injin janareto domin a samu a kula da ita yadda ya kamata.
Wasu tsageru da ake kyautata zaton yan bindiga ke sun tare ɗan sanda mai matsayin Insufecta, sun harbe shi har Lahira a jihar Legas jiya Laraba da yammaci.
Wani magidanci ya dauki zafi bayan matarsa ta saka masa yanka biyu na nama a cikin abincinsa, ya ce sam hakan ba za ta sabuba domin shi ke fita nemo kudin.
Abuja - Gamayyar ma'aikatan hukumar kula da yan sanda PSC ta sanar da tafiya yajin aiki ga shugabanta bisa saba alkawuran da akayiwa ma'aikatan hukumar a baya
Kungiyar addinin Musulunci, Jama'atu Izalatul Bid'a wa iqaamatus Sunnah watau JIBWIS ta bayyana abinda za'a yi da kudin fatun layyan da aka samu daga kowace jih
Tsohom mai baiwa shugaban ƙasa shawara kan harkokin Neja Deƙta kuma shugaban shirin sulhu PAP, Farfesa Dokubo, ya kwanta dama a birnin tarayya Abuja jiya Laraba
Mai wasan barkwanci ya hadu da bacin rana bayan ya nemi wata mata ta bashi lambar wayarta sai ta fada mashi tana da aure, ya ci gaba da binta sai ta mare shi.
Kungiyar yada da'awar addinin Musulunci, Jama'atu Izalatul Bid'a wa iqaamatus Sunnah watau JIBWIS ta bayyana filla-filla adadin kudin fatun layyan da aka samu
Jami'an tsaro na jihar Benue, BSCVG, sun kama wasu mutane biyar da ake zargin mayakan kungiyar Ambazonia ne a Jihar Benue, The Punch ta rahoto. Mashawarci na mu
Labarai
Samu kari