Kasar Iran ta ce za ta dawo teburin tattaunawa ne kawai idan Amurka ta kawo karshen shingen jiragen ruwa da ta kakaba a rikicin mashigar Hormuz a yankin.
Kasar Iran ta ce za ta dawo teburin tattaunawa ne kawai idan Amurka ta kawo karshen shingen jiragen ruwa da ta kakaba a rikicin mashigar Hormuz a yankin.
Ahmed Musa Dangiwa ya miƙa godiya ga Shugaba Tinubu bisa damar da ya ba shi ta yin hidima ga ƙasa, jim kadan bayan an tsige shi daga mukamin ministan gidaje.
Jirgin Yakin Super Tucano yayi ruwan wuta kan akalla yan yan ta'addan kungiyar Boko Haram 49 a harin da Sojoji suka kai sansaninsu uku dake dajin Sambisa..
Jama'a sun yamutsa gashin baki bayan bayyanar bidiyon cikin gidan wani matashin yaro dan shekaru 15 a soshiyal midiya, ya ce Davido ba zai iya siyan irinsa ba.
Kakakin rundunar ‘yan sanda, Benjamin Hundeyin ne ya bayyana hakan a wata wata sanarwa da ya fitar ranar Laraba a Legas, Premium Times ta ruwaito a yau Alhamis.
Wata matashiyar budurwa yar Najeriya da ke zaune a UK ta shawarci yan mata da ke gida Najeriya a kan su rike mazajensu gam domin sun yi tsada sosai a waje.
Lafia, Nasarawa - Da alamun za'a koma karatu jami'ar Nasarawa State University Keffi (NSUK) bayan gwamnatin jihar ta yi alkawarin biyansu albashinsu gaba daya.
Bidiyon wata kyakkaywar baturiya tana tallan gyara ya bayyana a shafukan soshiyal midiya, an ganota tana gudu a titi yayin da take tallata haajarta ga matafiya.
Tsantsan kyawu na wata jami'ar yan sanda ya ruda wani matashi a yayin wani shagalin biki a kasar Birtaniya, ya yaba mata yayin da ya nemi ta kama shi don Allah.
Za a ji yadda Bankuna ke cin ribar N50 cikin sauki a kowace Dalar Amurka. Union Bank kadai aka samu sun saida N412/$ a wannan lokaci da aka tattara rahoton.
Duk da tsallake matakai hudu a teburin hamshakan attajirai, hamshakin mai kudin Najeriya, Aliko Dangote, ya tafka asarar kudi kimanin N10.4bn daga kudinsa.
Labarai
Samu kari