Gwamnatin Isra'ila ta hana Babban Muftin Kudus, Sheikh Mohammed Hussein, shiga harabar Masallacin Al-Aqsa na tsawon mako guda bayan tsare shi yau Juma'a.
Gwamnatin Isra'ila ta hana Babban Muftin Kudus, Sheikh Mohammed Hussein, shiga harabar Masallacin Al-Aqsa na tsawon mako guda bayan tsare shi yau Juma'a.
Sanata Ali Muhammad Ndume ya yi magana kan abubuwan da suka shafi tsaron Najeriya, tattali da yaki da talauci bayan zama da Bola Tinubu a fadar shugaban kasa.
Mummunar gobara ta tashi a tsangaya Model Boarding school dake kauyen Kiyawa na karamar hukumar Bagwai ta jihar Kano. ta cinye aji 14, ofisoshi 12 da sauransu.
Alkali babban kotun Abuja, mai shari’a Mohammed Magudu ya bayar da izinin a kulle masa shugaban jam'iyyar APGA, Cif Edozie Njoku da wani a magarkamar Suleja.
A shekarar nan dan Najeriya kuma haifafen jihar Kano ya samu zunzurutun ribar kudaden da suka kai shi babban matsayi a duniya. Zai tsallaka zuwa mataki Dangote.
Ministan labarai, Alhaji Lai Mohammed ya shawarci yan Najeriya da za su kasashen Turai musamman ma Amurka da Birtaniya da su sa ido sosai a kan kayayyakinsu.
Gwamnatin jihar Katsina ta shirya tare da gudanar da Addu'oin neman Allah mai girma da ɗaukaka ya dawo da zaman lafiya a jihar da ma sauran sassan Najeriya.
A wajen wani shagalin biki, kanin amarya ya karbi lasifika sannan ya koro wani jawabi mai taba zuciya a gaban jama’a. y ace angon ya dauke masa aminiyarsa.
Ministocin Buhari biyu sun kare da fada kan kara kudi a cikin kasafin kudin 2023 ga ma'aikatar jin kai da walwala ta kasa. Ana ci gaba da kai ruwa rana tsakani.
Gagarumar gobara ta tashi a fitacciyar Kasuwar Onitsha dake jihar Anambra inda take lamushe shagunan jama’a. Ta tashi wurin karfe 2:20 na dare a titin Kano.
Majalsar dattawa ta gano wata badakala da aka yi a karkashin ma'aikatar kwadago ta Najeriya. An ce ana zargin kashe kudin da ya kai N208 ba inda ya dace ba.
Labarai
Samu kari