Babban bankin Najeriya (CBN) ya yi karin haske kan batun daina amfani da tsohuwar takardar kudi ta N100. CBN ya ce da tsohuwa da sabuwa dukkansu halastattu ne.
Babban bankin Najeriya (CBN) ya yi karin haske kan batun daina amfani da tsohuwar takardar kudi ta N100. CBN ya ce da tsohuwa da sabuwa dukkansu halastattu ne.
Hukumar kwastam ta kasa ta sanar da dalilin ta na damke wasu kayayyakin kasar Chana da aka shigo dasu Najeriya. Tace kayan sun karya dokokin hukumar su ne.
Kungiyar kiristoci ta Najeriya ta bayyana zargin cewa, hukumar alhazai ta kasa tsagin kiristoci ya cinye kudaden wasu alhazai da suka biya don zuwa Rome bana.
Usman Baba, sufeta janar na rundunar yan sandan Najeriya ya garzaya kotu yana neman a soke hukuncin daurin wata 3 da aka yanke masa, ya ce bai saba umurni ba.
wani rahoto da legit.ng ta tattara ya nuna yadda wasu ke kuste a manhajar whatsapp gtare da daukar bayanan masu amfani da mahnajar dan siyarwa a kasashen duniya
Wata tela ta cika alkawari, ta kuma gwangwaje wata amarya da dinki mai kyau, lamarin da ya sa ta fashe da kuka ta fara yiwa tela tofin albarka a bainar jama'a.
A cewar Sanata Dino Melaye, kullum Tinubu na cikin kitimurmurar da ka iya jawo matsala ga makomar Najeriya idan aka zabe shi ya zama shugaban kasa a zaben 2023.
Wani ango ya fada tashin hankali bayan sace kayan da zai saka yaje daurin aurensa da aka yi kasa da sa’o’i 24 kafin a daura. An sace sadakin wurin daurin aure.
Maganar da ake yi, an samu rashin zaman lafiya bayan jami’an tsaro sun cafke Aogun na Iree, an kona fadar Sarkin Iree, ana tunanin wutar ta shafi wasu wurare
Mun kawo hukunci masu ban mamaki da aka zartar a kotu, tun daga hukuncin daurin watanni uku a gidan yari ga IGP Usman Alkali Baba zuwa ga na Shugaban EFCC.
Labarai
Samu kari