Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar ADC, Atiku Abubakar, ya bukaci Shugaba Bola Tinubu ya gaggauta bada umarnin gudanar da bincike kan hukumar PFIPC.
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar ADC, Atiku Abubakar, ya bukaci Shugaba Bola Tinubu ya gaggauta bada umarnin gudanar da bincike kan hukumar PFIPC.
Matatar Dangote da ke Legas ta rage farashin da take sayar da litar man fetur ga 'yan kasuwa. Matatar ta kuma kawo sabon tsarin sayarwa ga 'yan kasuwa.
'Yan crypto sun sha fama a shekarar da ta gabata, kudaden intanet sun karye kalat a shekarar 2022. Mun kawo muku yadda lamarin ya kasance a bara da ta gabata.
Bidiyo da yawa ne suka yadu a kafar sada zumunta na yadda 'yan Najeriya ke kokarin tabbatar da sabbin kudi na gogewa ko kuma suna da inganci sabanin ikrari.
Wata mahaifiyar tagwaye a jihar Delta ta koka kan yadda asibitin kudi suka kwace mata jinjirarta daya bayan ta gaza biyan kudin asibiti har N383,500 na wata 1.
Wani matashi ya baza rudu yayin da ya kwanta kan tabarma sannan ya yi baccinsa a gaban kofar gidansu don hana manemin auren kanwarsa da mutanensa shiga gidan.
Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ya yi martani kar ta kwana wa tsohon shugaban kasa, Cif Olusegun Obasanjo, kan mara goyon bayansa ga Peter Obi na jam'iiyar LP yau.
Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai, ya yi wa fursunoni 11 afuwa a jiharsa bisa shawarwarin da kwamitin jin kai na jihar ya basa na raya sabuwar shekara.
A rahoton nan, an tattaro maku rikice-rikicen da ya rutsa da ‘Yan Majalisar Najeriya daga Junairu zuwa Disamban Shekarar 2022 yayin da aka shiga sabuwar shekara
Wata yar jihar Kaduna ta kayar da mutum dai da hamsin wajen gasar lissafin yan makarantu na duniya inda ta samda tambayoyi guda 34 cikin sakonni 172 kacal.
An nadi bidiyon wani gurgu nakasasshe a jihar Legas yayinda ya mayar da 'yar kekensa wata kwaryakwaryar shagon sayar da kayan furovishon babu ruwansa da bara.
Labarai
Samu kari