Jami'ar Abubakar Tafawa Balewa da ke Bauchi (ATBU) ta dakatar da dukkan ayyukan ibada bayan salloli biyar sai bayan kwamitin da aka kafa ya haɗa rahoto.
Jami'ar Abubakar Tafawa Balewa da ke Bauchi (ATBU) ta dakatar da dukkan ayyukan ibada bayan salloli biyar sai bayan kwamitin da aka kafa ya haɗa rahoto.
Matatar Dangote da ke Legas ta rage farashin da take sayar da litar man fetur ga 'yan kasuwa. Matatar ta kuma kawo sabon tsarin sayarwa ga 'yan kasuwa.
Wale Adeniran, jagora kuma ciyaman na kungiyar masu son kafa kasar yarbawa ta Ilana Omo Oodua Worldwide ya yi murabus daga kujerarsa don bada daman yin bincike.
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar APC, Alhaji Bola Ahmed Tinubu yasha alwashin taimakawa matasa masu yin sabgar kirifto muddin yakai ga gaci a zaben 2023
Gwamna Yahaya Bello na jihar Kogi, ya aike da waskar tuhuma ga Sarki Abdul Rahman Ado Ibrahim kan kin fitowarsa tarar Buhari a ziyarar da ya kai jihar Kogi.
Jaridar Vanguard ce ta bankwado yadda wasu mutane a wasu yankunan Nigeria ke karbar katin zabensu in sun biya kudi a ofishin, sabida yadda wajen yayi cunkoso
A juma'arnan ne dai wani abin al ajabi ya faru wanda ya daurewa kowa kai, shine yadda wasu mutane suka tada hautsini a masallacin marigayyi Dr Ahmed dake T/yola
Wasu rahotanni sun nuna cewa an samu tsaiko yayin Sallar Jumu'a a Masallacin Marigayi Sheikh Ahmad Ibrahim Bamba a Kano, wasu manya sun hana Liman ya yi Sallah.
An jika ma dan takarar gwamnan PDP aiki yayin da mai shari'a ya ce a gaggauta kamo shi, a kawo gaban kotu. An ba da umarnin kama shi ne saboda laifin ha'inci.
Gwamnatin tarayya ta kori sama da mutum 500 da aka bai wa aiki ba bisa ka'ida ba a ma'aikatar kwadago. Ma'aikatan sun biya kudi an dauke su aiki tun 2019 ne.
Wani da ya ba da kunya yayin da ya yi awon gaba da mahaifinsa, ya nemi a bashi kudin fansa har N2.5m. AN gayyana yadda lamarin ya faru a jihar Oyo a Kudanci.
Labarai
Samu kari