Matatar Dangote da ke Legas ta rage farashin da take sayar da litar man fetur ga 'yan kasuwa. Matatar ta kuma kawo sabon tsarin sayarwa ga 'yan kasuwa.
Matatar Dangote da ke Legas ta rage farashin da take sayar da litar man fetur ga 'yan kasuwa. Matatar ta kuma kawo sabon tsarin sayarwa ga 'yan kasuwa.
Jami'an hukumar kula da shige da fice na kasar Amurka sun saki Raymond Dokpesi, mataimakin darakta janar na tawagar kamfen din Atiku, bayan tsaresa da suka yi.
Gwamnatin tarayya zata nada sabon akanta janar na tarayya biyo bayan cire Ahmed Idris wanda aka kama da satar dukiyar gwamnati samar da naira biliyan dari.
Yayin da ;yan Najeriya ke ci gaba da dasa ayoyin tambaya game da sabbin kudin Naira, kamfanin da ya buga kudaden ya fito ya yi bayani dalla-dalla yadda ya dace.
Wani dan karamin yaro ya bayyana irin kwarewarsa a sana'ar aski, mutane da yawa sun bayyana mamaki da kadurwa bayan ganin yadda yake yiwa mutane aski da kyau.
Wasu ma’aurata sun girgiza intanet bayan sun gano wani sirri a kan karan kansu. Ma’auratan da suka shafe shekaru 13 da aure da yara 2 sun gano iyayensu daya.
Wata budurwa ta sha ruwan yabo a soshiyal midiya kan yadda ta kula da saurayinta dan Najeriya a lokacin da ta gabatar da shi ga yan uwanta. Sun shakata tare.
Wani labarin da muke samu ya bayyana yadda wasu 'yan ta'adda suka hallaka a hannun 'yans sanda yayin da aka kama su da manyan makamai da suka dauko daga Taraba.
Rahotanni sun yadu cewa dan takarar kujerar shugaban kasa karkashin jam'iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar, ya garzaya :andan domin ganin likita bai da lafiya.
Wata kyakkyawar Malamar makaranta ta bayyana irin alaka mai danko da ta kulƙu tsakaninta da wani dalibi Namiji, tace ya kan kawo mata ziyara Ofis sau 8 a rana.
Labarai
Samu kari