Jami'an hukumar DSS sun cafke wasu mutane da ke kusa da tsohon gwamnan Bayelsa kuma tsohon karamin Minista, Timipre Sylva, kan yunkurin juyin mulki.
Jami'an hukumar DSS sun cafke wasu mutane da ke kusa da tsohon gwamnan Bayelsa kuma tsohon karamin Minista, Timipre Sylva, kan yunkurin juyin mulki.
Babban Bankin Najeriya CBN ya soke lasisin wasu bankunan microfinance 46 daga 1 ga Yuli, 2026 saboda rashin cika ƙa’idojin aiki da doka ta tanada.
Wata hazikar matashiya 'yar Arewa ta bayyana irin baiwar da Allah ya yi mata, ta kirkiri abin da ka iya kawo sauyi a duniya. Ta tara ledar ruwa ta samar da mai.
Mamba mai wakiltar mazabar karamar hukumar Rabah a majalisar dokokin jihar Dakkwato, Abdullahi Zakari, yace Sojojin Najeriya sun halaka daruruwan yan bindiga.
Babban Bankin Najeriya ya turawa dukkan 'yan Najeriya sakon tes game da tsoffin kudi da ke ci gaba da yawo a kasar, ya bayyana abin da ya sa a gaba da kuma.
Wata babbar kotun tarayya da ke zama a babban birnin tarayya tayi kira ga Godwin Emefiele, gwamnan CBN da ya bayyana a gabanta kan wasu kudi har $53 miliyan.
Wata budurwa ta wallafa hirar da ya gudana tsakaninta da masoyinta bayan ta tura masa kudi sau biyu bisa kuskure. Ya roke ta kan ta dawo masa da N20k da ya hau.
Babban jigon NNPP ya bayyana sauya sheka zuwa PDP, ya fadi adadin mutanen da suka gaji da tafiyar Kwankwaso, suka sau ladansu suka kama tafiyar lema ta Atiku.
Hukumar kula da shige da fice ta kasa ta fara daukar ma'aikata a ranar Litinin, 16 ga watan Janairu. A nan mun kawo wasu abubuwa da ya kamata mutane su sani.
Jigon PDP ya caccaki dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar APC, ya ce yana shaidu a kasa da ke tabbatar da shi dan ta'adda ne kuma mai aikata munanan ayyuka.
Wani Malamin Majami'a a kasar Brazil, Felisberto Sampaio, tare da matarsa sun gamu da ajalinsu yayin da suka shiga Teku domin ceto dansu dake gab da nutsewa.
Labarai
Samu kari