Hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta (INEC) ta bude shafin daukar ma'aikatan wucin gadi domin zaben gwamnan Osun da za a yi a ranar 15 ga Agustan 2026.
Hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta (INEC) ta bude shafin daukar ma'aikatan wucin gadi domin zaben gwamnan Osun da za a yi a ranar 15 ga Agustan 2026.
Majalisae zartarwa ta tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ta amince da yi wa hukumar kula da masu yiwa kaa hidima, NYSC garambawul.
Wasu miyagun ‘yan bindiga sun kai farmaki gidan basarake kuma tsohon alkali a cikin Jalingo. Sun yi garkuwa da matansa biyu tare da tasa keyar ‘ya’yansa shida.
Fitaccen 'dan kasuwa mazaunin garin Zaria, Alhaji Usman Bako Zuntu, ya kwanta dama. Ya rasu da asubar Juma'a, ya bar mata biyu da 'ya'ya 26 da jikoki da dama.
An kai wa EFCC, ICPC korafin ‘Dan takaran PDP, ana so a bincike Atiku Abubakar. Festus Keyamo SAN yace a binciki Atiku a dalilin bidiyo da suka fito kwanaki.
Sarkin Musulmi, Alhaji Muhammad Sa'ad Abubakar ya karyata rahoton da ya fito da dandalin sada zumunta na cewa yana goyon bayan takarar Peter Obi, dan takarar LP
Bankuna a kasar nan na ci gabda ba da tsoffin kudade a na'urorin ATM a yankuna daban-daban na Najeriya. Rahoto ya bayyana yadda lamarin ke tafiya a kwanan nan.
Yanzu muke samun mummunan labarin yadda wasu tsagerun 'yan bindiga suka sace daliban makarantar firamaren gwamnati a wata jihar Arewa, jihar Nasarawa a Arewa.
Wasu mahara da ba a san ko su wanene ba sun sace sarki mai daraja ta 1 a Plateau, Dr Isaac Azi Wakil a karamar hukumar Izere a karamar hukumar Jos East a jihar.
Jam'iyyar All Progress Congress, APC, reshen jihar Osun umurci mambobinta su kama azumin kwana bakwai da addu'o'i don neman Allah ya basu nasara a kotun zabe.
Duk da babban bankin Najeriya ya ja kunne kan daina karbar tsofaffin kudi, bankuna na cigaba da ba kwastomomi tsofaffin kudi. ‘Yan Kasuwa sun koka kan lamarin.
Labarai
Samu kari