'Yan ta'adda dauke da makamai sun kai hari a jihar Borno. Hatsabiban sun kutsa cikin wata makarantar sakandare inda suka yi awon gaba da dalibai.
'Yan ta'adda dauke da makamai sun kai hari a jihar Borno. Hatsabiban sun kutsa cikin wata makarantar sakandare inda suka yi awon gaba da dalibai.
Rundunar 'yan sandan jihar Benue ta kama mutum 10 da ake zargi da alaka da kashe shugaban Miyetti Allah, Ardo Risku Mohammad bayan taron zaman lafiya.
Babban bankin Najeriya ya ce ba zai tsaya yana kallo bankuna sjna wahal da yan Najeriya wajen ba su sabbin takardun kuɗi, don haka zata sa kan muhimman dakuna.
Kungiyar Miyetti Allah Cattle Breeders Association MACBAN ta yi Alla-wadai da rashin maganar shugaba Muhammadu buhari kan kisan Fulani Makiyaya arba'in da Bam.
Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje, Yace Kanawa sun Matukar shirya karbar bakuncin Shugaba Muhammadu Buhari jihar don kaddamar da ayyuka a fadin jihar.
Wani mumunan hadari ya auku yau Lahadi a jihar Legas inda wata kwantena ta dira kan motar ban mai dauke da fasinjoji a karkashin gasar Ojulegba kuma mutum 9.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince da nadin Ahmed Dogara matsayin sabon darakta janar na NYSC. Zai fara aiki a hukumance a ranar Litinin, 30 ga Janairun.
Dakarun rundunar sojojin Najeriya sun yi gagarumin nasara a kan mayakan kungiyar ta'addanci inda suka kashe babban kwamada da mayaka 32 a yankin Konduga, Borno.
Gwamnan babban bankin Najeriya (CBN), Godwin Emefiele, ya bayyana alkalaman yawan makudan tsoffin takardun kuɗin da zuwa yanzu yan Najeriya suka maida bankuna.
Jami'an hukumar yan sandan jihar Kano sun cika cika da wannan shahrarriyar yar tiktok Murja Ibrahim Kunya wacce ta shahara ta zagi da dura ashar a shafinta.
Labarin damuke samu daga jihar Kaduna ya nuna yadda wasu bata-garin 'yan Arewa ke amfani da tsada da sabbin kudade don siyar dasu a cikin kasuw aa jihar Kaduna.
Labarai
Samu kari