Rundunar yan sandan jihar Kaduna ta ce bincike ya nuna wasu mutum 17 na da hannu a kisan Malama Ummulkhairi kuma tuni aka gurfanar da su a gaban kotu.
Rundunar yan sandan jihar Kaduna ta ce bincike ya nuna wasu mutum 17 na da hannu a kisan Malama Ummulkhairi kuma tuni aka gurfanar da su a gaban kotu.
Sanatan Ekiti ya soki tsarin canza kudi da Gwamnan CBN ya fito da shi. ‘Dan majalisar ya zargi babban bankin Najeriya na CBN da zama babban barazana ga zabe.
Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, dan takarar shugaban kasa na Najeriya karkashin jam'iyyar ,NNPP, ya ce babu dan Najeriya mai hankali da zai zabi APC, PDP a 2023.
Daya daga cikin gwamnonin da suka shigar da gwamnatin tarayya kotun koli, Malam Nasir El-Rufa'i, ya yi kira ga yan kasuwar jihar su daina kai tsaffin kudi banki
Wasu matasa da ake zargin yan daban siyasa ne sun kai wa al'umma hari a kasuwar Wunti da ke jihar Bauchi a ranar Asabar bayan taron kamfen din jam'iyyar PDP
Magana ta fara fitowa a kan zargin ICPC na samun sama da Naira miliyan 280 a wani banki a wani karin haske da bankin ya yi a shafinsa na Twitter a ranar Laraba.
'Yan Najeriya na ci gaba da fuskantar barazanar karancin sabbin Naira, kasa na kokarin birkicewa. An bayyana abubuwan da ya kamata kowa ya sani a kai a yanzu.
Rundunar yan sandan Najeriya reshen jihar Adamawa ta ce ta kashe wani mutum, Lot Bitrus da ake zargi da kai wa ayarin motoccin matar gwamnan jihar Adamawa hari
Ma'aikatan bankuna a Najeriya sun yi barazanar janye aikinsu saboda yawaitar hare-haren da ake kai masu wanda ya samo asali daga wahalar karancin sabbin naira.
Labarin da muke samu daga jihar Ondo ya bayyana yadda wata tankar mai ta fadi ta kama da wuta a jihar. An bayyana yadda lamarin ya faru a ranar Larabar yau.
Labarai
Samu kari