NHRC ta bukaci gwamnati ta kama tare da gurfanar da Sheikh Yahaya Jingir bisa zargin kalaman ƙiyayya da tunzura jama’a gabanin zaɓen shekarar 2027.
NHRC ta bukaci gwamnati ta kama tare da gurfanar da Sheikh Yahaya Jingir bisa zargin kalaman ƙiyayya da tunzura jama’a gabanin zaɓen shekarar 2027.
Dakarun sojojin Najeriya sun kama kwamandan masu garkuwa da mutane a Enugu tare da kwato AK-47 guda huɗu, magazin bakwai da harsasai 133 a wani daji.
Ɗan takarar gwamnan jihar Kano, Nasiru Yusuf Gawuna, na jam'iyyar All Progressives Congress (APC), ya bayyana cewa ba ya tsoron ɗaukaka ƙarar da gwama Abba zai yi.
Wani mutum da ke bai wa aikinsa muhimmanci duk da cewar kekensa yake hawa zuwa aiki ya samu kyautar bazata na tsadaddiyar mota daga mai kamfaninsa.
Shugaban jam'iyyar All Progressives Congress (APC) na ƙasa, Abdullahi Umar Ganduje da ɗan takarar jam'iyyar a zaɓen gwamnan Kano, sun yi murnar nasara a kotu.
Wani bidiyo mai ban dariya ya nuno lokacin da wasu matasa uku suka tunkari wata budurwa sannan suka duka don rokonta lambar wayarta a madadin abokinsu.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya yi magana kan hukuncin da kotun zaɓen gwamnan jihar ta yanke na ƙwace nasararsa. Gwamnan ya ce zai daukaka ƙara.
Masu karbar fansho a jihar Lagas za su fara azumi da addu'o'i a ranar Alhamis, 21 ga watan Satumba a kokarinsu na ganin an gyara duk wasu kura-kurai da ke tsarin.
Gwamnatin jihar Kano ta saka dokar kulle na awanni 24 a jihar Kano sakamakon hukuncin kotun sauraron kararrakin zaben gwamna da ta tsige Gwamna Abba Kabir Yusuf.
Babbar kotu da ke zamanta a jihar Delta ta ba da belin 'yan luwadi 69 da aka kama su na auren jinsi a jihar a watan da ya gabata kan kudi Naira dubu 500.
Alƙalin alƙalai na ƙasa, mai shari'a Olukayode Ariwoola, ya rantsar da sabbim alƙalai guda tara na kotun ɗaukaka ƙara. An bayyana cikakken jerin sunayensu.
Labarai
Samu kari