Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai, ya bayyana ana cewa kokarin kulla masa sabuwar makarkashiya domin ganin an ci gaba da tsare shi.
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai, ya bayyana ana cewa kokarin kulla masa sabuwar makarkashiya domin ganin an ci gaba da tsare shi.
Bola Tinubu ya fitar da kudi domin aikin hanyar Abuja-Kaduna-Zariya-Kano. Gwamnatin tarayya ta dauko ayyuka titunan ne lokacin Muhammadu Buhari yana ofis.
Isaac, kanin tsohon gwamnan jihar Ekiti, Ayodele Fayose ya yada bidiyon lokacin da ya tsare wani minista a yankin Maitama da ke Abuja saboda take dokar tuki.
Sanata Shehu Sani ya bayyana cewa Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ba zai iya dauke babban birnin tarayya daga Abuja zuwa Legas ba saboda wasu dalilai.
Rundunar ƴan sandan jihar Filato ta nuna mutum 17 da aka kama da zargin hannu a hare-haren da aka kananan hukomomin Bokkos, Barkin Ladi da Mangu.
Babban malamin addinin Musulunci, Sheikh Sani Umar Rijiyar Lemo ya shawarci mutane su taya hukumar Hisbah da addu'a don yakar laifuka har kan manya.
Fitaccen dan wasan kwallon kafa a Najeriya, Ahmed Musa ya bukaci hadin kai don kawo zaman lafiya mai dorewa yayin da ake fama da rikici a jihar Plateau.
Wani DPO na ‘yan sanda ya ki amincewa da karbar cin hancin naira miliyan daya da wani dan bindiga ya ba shi bayan an kama shi a wani otal da ke garin Kaduna.
Hedkwatar tsaro ta jaddada cewar bata goyon bayan wani bangare a kasha-kashen jihar Filato yayin da ta bayyana shirinta na gayyatar shugaban CAN kan zarginsa.
Kotun tarayya da ke zamanta a birnin tarayya Abuja ta dauki mataki kan wasu magoya bayan Gwamna Siminalayi Fubara na jihar Rivers, bisa zargin aikata laifuka.
Labarai
Samu kari