A labarin nan za a ji cewa shugaban kasa Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ya aika wa majalisar wakilai bukatar a gaggauta gyara kundin tsarin mulkin Najeriya.
A labarin nan za a ji cewa shugaban kasa Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ya aika wa majalisar wakilai bukatar a gaggauta gyara kundin tsarin mulkin Najeriya.
Yakubu Musa da Ja’afar Ja’afar sun tuntubi mijin matar nan domin yi wa bangarorin adalci, ya jero dukkan abin da ya ce ya sani a zargin da ake yi wa Nasa'i Gwadabe.
Rundunar yan sandan Abuja sun cafke manyan yan fashin da suka fitini birnin tarayya Abuja da yawan fashi da makami da sace-sace. Dukkan barayin sun amsa laifinsu.
Mai alfarma sarkin musulmi, Alhaji Muhammad Sa'ad Abubakar na III, ya bayyana cewa babu wani rahoton ganin wata, za a cika azumi 30 a yi sallah jibi a Najeriya.
Majalisar wakilai ta damu da karin kudin wutar da gwamnatin tarayya ta yi. a ta duba lamarin da zarar sun dawo zaman majalisa a ranar 23 ga wata Afrilun 2024
Malam Idris ya samu dawowa Bauchi ne bayan ya shafe makonni yana gudun hijira sakamakon matsin lamba da yace ya samu wanda take barazana ga rayuwarsa.
Dole sai an cika azumi talatin a Najeriya saboda wata bazai bayana ba ranar Litinin, masana ilimin taurari. Sun gargadi 'yan najeriya akan yin sallah ranar Talata
Ana shirin gudanar da bukukuwan sallah a jihar Kano, rundunar ‘yan sanda ta bankado shirin wasu kungiyoyin addini da siyasa kan kawo tsaiko a zaman lafiyar jihar.
Mahukunta a ƙasar Saudiyya sun bayyana ranar Laraba, 10 ga watan Afrilu a matsayin ranar 1 ga watan Shawwal bayan cika azumi 30, sun ce ba a ga wata ba.
Hukumar EFCC ta ce har yanzu tana kan gudanar da bincike game da zargin karkatar da kudi da ake yi wa tsohuwar ministar jin kai Betta Edu da kuma Halima Shehu.
CBN ya ce ya shirya sayar da dala 10,000 ga kowanne d'an canji a kan N1101/$ sannan ya umurci da su siyar da su a kan karin da bai wuce kashi 1.5 ba.
Labarai
Samu kari