Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa ta kara wa'adin da ta sanya domin dakatar da karbar sunayen 'yan takara zuwa 14 ga Yuli 2026 domin da 'yan siyasa karin lokaci.
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa ta kara wa'adin da ta sanya domin dakatar da karbar sunayen 'yan takara zuwa 14 ga Yuli 2026 domin da 'yan siyasa karin lokaci.
Sanata Lindsey Graham ya yi martani cikin rashin tsoro ga barazanar Iran kwanaki biyar kafin rasuwarsa, bayan an nuna hotonsa a jana'izar Ali Khamenei.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya rantsar da Mustapha Rabiu Musa Kwankwaso da wasu mutum uku a matsayin sababbin kwamishinoni a gwamnatinsa.
Nuhu Ribadu, mai ba Shugaba Bola Tinubu shawara kan harkokin tsaro ya bayyana yadda shugaban ya ba yankin Arewacin Najeriya mukamai masu muhimmanci.
Yayin da aka kafa kwamitin bincike kan binciken Nasir El-Rufai, tsohon kakakin Majalisar jihar Kaduna, Yusuf Zailani ya ƙaryata amincewa da bashin $350m.
Rahoton da muke samu daga jihar Kaduna ya nuna cewa ƴan bindigan jeji sun farmaki wani kauye a ƙaramar hukumar Birnin Gwari, sun sace gomman mutane.
Yayin da darajar naira ke kara sama ba tare da saukar farashin kaya ba, hukumar FCCPC ta sanar da ɗaukar mataki kan 'yan kasuwa da kamfanoni masu kara kudin kaya.
Hukumar yaki da yi wa tattalin arzikin kasa ta'annati (EFCC) ta bayyana tsohon gwamnan jihar Kogi, Alhaji Yahaya Bello, a matsayin wanda take nema ruwa a jallo.
Kungiyar dattawan Arewa ta koka kan yawaitar kai hare-hare kan 'yan Arewa mazauna Kudu. kungiyar ta ce dole gwamnati ta dauki matakin da ya dace.
Hukumar dake shirya jarrabawar manyan makarantu ta JAMB ta yi barazana ga iyayen yaran dake rubuta jarrabawar CBT. Ta ce za ta fara kama duk iyayen da aka gani
Babbar kotun tarayya da ke zamanta a birnin Kano ta jingine dakatarwar da aka yi wa Abdullahi Umar Ganduje daga jam'iyyar All Progressives Congress (APC).
Labarai
Samu kari