Jerin Mutum 108 da za Su Jagoranci Kamfen din Tinubu a 2027
- Shugaban Ƙasa Bola Tinubu ne shugaban Kwamitin Yakin Neman Zaɓen APC na 2027, yayin da Mataimakin Shugaban Ƙasa Kashim Shettima ke cikin tafiyar
- An naɗa tsohon gwamnan Zamfara, Sanata Abdulaziz Yari, a matsayin Darakta Janar na kwamitin, yayin da Gwamnan Imo, Hope Uzodimma, ya zama sakataren kwamitin
- Mai bai wa Shugaban Ƙasa shawara kan yaɗa labarai, Bayo Onanuga, ne ya fitar da jerin sunayen mambobin kwamitin a wata sanarwa ranar Asabar
Legit.ng Hausa ta bude tasha a manhajar Whatsapp. Kasance tare da mu don samun rahotanni da dumi-dumi!
Editan Legit Hausa Ibrahim Yusuf Kari yana da gogewar aikin jarida da rubuce-rubucen adabi sama da shekaru hudu, kuma kwararre ne a kawo rahotannin kasuwanci, siyasa da lamuran yau da kullum.
Abuja – Fadar Shugaban Ƙasa ta fitar da jerin sunayen mambobin Kwamitin Yakin Neman Zaɓen Shugaban Ƙasa na jam'iyyar APC a zaɓen 2027.
A cikin jerin sunayen da aka fitar ranar Asabar, Shugaba Bola Ahmed Tinubu zai jagoranci kwamitin, yayin da Mataimakin Shugaban Ƙasa, Kashim Shettima, zai kasance mataimakin shugaban kwamitin.

Source: Facebook
Sakon da Bayo Onanuga ya wallafa a X ya nuna cewa Shugaban APC na ƙasa, Farfesa Nentawe Yilwatda, shi ma zai kasance mataimakin shugaban kwamitin.
Mutanen da aka nada
Ga jerin sunaye da mukamansu da aka naa domin yi wa Tinubu kamfen a 2027 kamar yadda Vanguard ta wallafa:
M. Bola Ahmed Tinubu, GCFR - Shugaba
2. Kashim Shettima, GCON - Mataimakin Shugaba I
3. Nentawe Yilwatda - Mataimakin Shugaba II
4. Abdulaziz Yari - Babban Darakta
5. Godswill Obot Akpabio - Mataimakin Babban Darakta na Kudu I
6. Bamidele Opeyemi - Mataimakin Babban Darakta na Kudu II
7. Mai Mala Buni - Mataimakin Babban Darakta na Arewa I
8. Speaker Tajudeen Abbas - Mataimakin Babban Darakta na Arewa II
9. Barau Jibrin Barau - Mataimakin Babban Darakta na Arewa III
10. Adams Oshiomhole - Mataimakin Babban Darakta na Wayar da Kai

Kara karanta wannan
Abin da zaɓaɓben gwamnan Osun ya fadawa Tinubu gaba da gaba a fadar shugaban kasa
11. Femi Gbajabiamila - Mataimakin Babban Darakta na Gudanarwa
12. Hon. James Abiodun Faleke - Mataimakin Babban Darakta na Tsara Zabe, Hada Kai da Sa Ido
13. Hon. Ibrahim Kabir Masari - Mataimakin Babban Darakta na Kayan Aiki da Gudanarwa
14. Hon. Aminu Bello Masari - Mataimakin Babban Darakta na Wayar da Kai ga Yan Majalisa
15. Nweze David Umahi - Mataimakin Babban Darakta
16. Hope Uzodinma - Sakatare
17. Surajudeen Ajibola Basiru - Mataimakin Sakatare
18. Hadiza Bala Usman - Mataimakin Sakatare ta Musamman
19. Bassey Otu - Mai Gudanar da Ya'kin Neman Zabe na Shiyyar Kudu maso Kudu
20. Ndubuisi Mbah - Mai Gudanar da Ya'kin Neman Zabe na Shiyyar Kudu Maso Gabas
21. Babajide Sanwo-Olu - Mai Gudanar da Ya'kin Neman Zabe a Kudu Maso Yamma
22. Umar Bago - Mai Gudanar da Ya'kin Neman Zabe na Arewa ta Tsakiya
23. Modu Sheriff - Mai Gudanar da Ya'kin Neman Zabe na Arewa maso Gabas
24. Uba Sani - Mai Gudanar da Ya'kin Neman Zabe na Shiyyar Arewa ta Yamma
25. Adeniyi Tinubu - Mataimakin Darakta na Kayan Aiki da Ayyuka
26. Muhammad Kabir Isa - Sakataren Kayan Aiki da Ayyuka
27. Sheriff Oborevwori - Darakta Mai Kula da Kudade da Ma'aji
28. Ahmed Usman Ododo - Mataimakin Darakta na Kudi da Ma'aji I
29. Hon. Abubakar Kabir Bichi - Mataimakin Darakta na Kudi da Ma'aji II
30. Tanimu Yakubu - Sakataren Kudi da Ma'aji
31. Dapo Abiodun - Darakta Mai Tara Kudi
32. Zacheus Adedeji - Mataimakin Darakta Mai Tara Kudi I
33. Farouk Gumel - Mataimakin Darakta Mai Tara Kudi II
34. Dr. Jamila Bio Ibrahim - Sakataren Tara Kudi I
35. Sakataren tara kudi na APC- Sakataren Tara KudiII
36. Olusola Adeyeye - Daraktan Shiyya na Tsarin Zabe, Hada Kai
37. Dr. Ngozi Olejeme - Daraktan Shiyya na Tsarin Zabe, Hada Kai
38. Uche Ekwunife - Daraktan Shiyya na Tsarin Zabe, Hada Kai

Kara karanta wannan
Bayan wa'adin Walson Jack, ya kare, Tinubu ya nada sabon Shugaban Ma’aikatan Tarayya
39. Muntagha Rabe - Daraktan Shiyya na Tsarin Zabe, Hada Kai
40. Ahmed Muhammad Ketso - Daraktan Shiyya na Tsarin Zabe, Hada Kai
41. Sani Danladi - Daraktan Shiyya na Tsarin Zabe, Hada Kai
42. Stella Okotete - Sakataren Tsarin Zabe, Hada Kai I
43. Engr. Abdullahi Garba Ramat - Sakataren Tsarin Zabe, Hada Kai II
44. Audu Maikori - Sakataren Tsarin Zabe, Hada Kai III
45. Dele Alake - Darakta Mai Tsara Manufofi da Siyasa
46. Dr. Jumoke Oduwole - Mataimakin Darakta Mai Tsara Manufofi da Siyasa
47. Prince Shuaibu Abubakar Audu - Sakataren Tsara Manufofi da Siyasa
48. Muiz Adeyemi Banire, SAN - Darakta na Shari'a
49. Dr. Umar Hassan SAN - Mataimakin Darakta na Shari'a I
50. B.A Ogala, SAN - Mataimakin Darakta na Shari'a II
51. Lauyan APC - Sakataren Shari'a
52. Mohammed Idris Malagi - Darakta Mai Kula da Yada Labarai da Sadarwar Dabarun Siyasa I
53. Dele Alake - Darakta Mai Kula da Yada Labarai da Sadarwar Dabarun Siyasa II

Kara karanta wannan
FAAC ta cika aljihun gwamnatin Tinubu da jihohi, an raba abin da ba a taba samu ba
54. Bayo Onanuga - Darakta Mai Kula da Yada Labarai da Sadarwar Dabarun Siyasa III
55. Lanre Isa Onilu - Darakta Mai Kula da Yada Labarai da Sadarwar Dabarun Siyasa IV
56. Tunde Rahman - Mataimakin Darakta Mai Kula da Yada Labarai da Sadarwar Dabarun Siyasa I
57. Sunday Dare - Mataimakin Darakta Mai Kula da Yada Labarai da Sadarwar Dabarun Siyasa II
58. Daniel Bwala - Mataimakin Darakta Mai Kula da Yada Labarai da Sadarwar Dabarun Siyasa III
59. Felix Morka - Mataimakin Darakta Mai Kula da Yada Labarai da Sadarwar Dabarun Siyasa IV
60. Abdulaziz Abdulaziz - Sakatare Mai Kula da Yada Labarai da Sadarwar Dabarun Siyasa I
61. Temitope Ajayi - Sakatare Mai Kula da Yada Labarai da Sadarwar Dabarun Siyasa II
62. Arabirin Aderonke - Sakatare Mai Kula da Yada Labarai da Sadarwar Dabarun Siyasa III
63. Fredrick Nwabufo - Sakatare Mai Kula da Yada Labarai da Sadarwar Dabarun Siyasa IV
64. Segun Dada - Darakta na Sabbin Kafafen Yada Labarai

Kara karanta wannan
Abubuwan sani game da yarjejeniyar da aka yi tsakanin Musulmi da Kiristocin Najeriya
65. Solomon Arase - Sakataren Sabbin Kafafen Yada Labarai
66. Dele Alake - Mai Magana da Yawun Ya'kin Neman Zabe na Shugaban Kasa I
67. Aliwan Hassan - Mai Magana da Yawun Ya'kin Neman Zabe na Shugaban Kasa II
68. Ayobami Feyisetan Oyalowe - Mai Magana da Yawun Ya'kin Neman Zabe na Shugaban Kasa III
69. Kemi Asekun-Shittu - Mai Magana da Yawun Ya'kin Neman Zabe na Shugaban Kasa IV
70. Hon. Adamu Panda - Mai Magana da Yawun Ya'kin Neman Zabe na Shugaban Kasa V
71. Sarki Yaki - Darakta na Tsaro da Barazanar Siyasa
72. H.E Bello Matawalle - Mataimakin Darakta na Tsaro da Barazanar Siyasa I
73. Dr. Yusuf Gagdi - Mataimakin Darakta na Tsaro da Barazanar Siyasa II
74. A.T Ibrahim - Mataimakin Darakta na Tsaro da Barazanar Siyasa III
75. Junaidu Sani Bindawa - Mataimakin Darakta na Tsaro da Barazanar Siyasa IV
76. Hon. Olubunmi Tunji Ojo - Mataimakin Darakta na Tsaro da Barazanar Siyasa V

Kara karanta wannan
Akwai matsala: Ana zargin INEC na shirin ayyana zaben gwamnan Osun a matsayin Inconclusive
77. Christopher Musa - Sakataren Tsaro da Barazanar Siyasa I
78. Abali Abdulmalik - Sakataren Tsaro da Barazanar Siyasa II
79. Dr. Bisoye Coker - Darakta na Sarrafa Bayanai
80. Kashifu Inuwa Abdullahi - Mataimakin Darakta na Sarrafa Bayanai I
81. Muhammad Badaru - Mataimakin Darakta na Sarrafa Bayanai II
82. Dr. Bashir Garba - Sakataren Sarrafa Bayanai
83. Babagana Zulum - Darakta Mai Kula da Tuntubar Jama'a I
84. Aisha Garba - Darakta Mai Kula da Tuntubar Jama'a II
85. Sen. Sulaiman Hunkuyi - Darakta Mai Kula da Tuntubar Jama'a III
86. Yusuf Hamisu - Sakatare Mai Kula da Tuntubar Jama'a I
87. Dr. Sanusi Ohiare - Sakatare Mai Kula da Tuntubar Jama'a II
88. Hon. Ayodele Olawande - Daraktan Matasa
89. Hon. Dr. Daya A. Israel - Mataimakin Darakta n Matasa
90. Barr. Gonghan Barbara Omusuku - Daraktan Shiyya na Matasa
91. Obinna Iyiegbu - Daraktan Shiyya na Matasa
92. Moyosore Ogunlewe - Daraktan Shiyya na Matasa
93. Abdulaziz Abubakar Kaka - Daraktan Shiyya Matasa
94. Ibrahim Abba Umar - Daraktan Shiyya Matasa
95. Abdulfatai Yayai Seriki - Daraktan Shiyya na Matasa
96. Rinsola Abiola - Sakataren Matasa
97. Betta Chimaobim Edu - Darakta mai lura da mata
98. Iman Suleiman - Mataimakiyar Darakta Mata I
99. Abiodun Olujimi - Mataimakiyar daraktar Mata II
100. Sen. Binta Masi Garba - Mataimakiyar Daraktar Mata III
101. Sakataren matan APC - Sakataren Mata
102. Mohammed Abba Isa - Darakta na Motsa Mutane Masu Bukata Ta Samammiya
103. Barr. Ayuba Gufwan - Mataimakin Darakta na Motsa Mutane Masu Bukata Ta Samammiya
104. Tolu Bankole - Sakataren Masu Bukata Ta Samammiya I
105. Misbahu Lawan Didi - Sakataren Masu Bukata Ta Samammiya II
106. Shehu Dikko - Darakta Bangaren Wasanni
107. Philip Shaibu - Mataimakin Darakta Bangaren Wasanni I
108. Joseph Yobo - Mataimakin Darakta Bangaren Wasanni II

Source: Facebook
Batun tallafin man fetur
A wani labarin, mun ruwaito cewa wasu mazauna Jihar Jigawa sun bayyana goyon bayansu ga ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar ADC, Alhaji Atiku Abubakar, kan alƙawarinsa na dawo da tallafin man fetur.
Mazauna sun ce cire tallafin man fetur ya ƙara jefa talakawa cikin mawuyacin hali, lamarin da ya sa batun ya mamaye tattaunawa a wuraren shan shayi, kasuwanni, tashoshin mota da kafafen sada zumunta.
Atiku ya ce zai dawo da tallafin man fetur ne saboda tsarin da ake ciki ya gaza kawo sauƙi ga talakawa, lamarin da ya jawo martani daga Shugaba Tinubu.
Asali: Legit.ng



